Browsing Category
Siyasa
Shekau ya fashe da kuka yana neman Taimako
Sakon Muryar mai tsawon 1:22 ya kunshi Muryar sa a inda yake neman taimakon Allah ya tsare daga lugudan wutar da suke sha.
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru Zai Gwangwaje Almajiran da aka kwaso zuwa jihar.
Kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abba Zakar, shi ne ya bayyana hakan, da yake ganawa da yan jaridu, kan sakamakon gwajin yaran 16 daga cikin 45 da ya nuna suna dauke da cutar Corona.
Read More...
Read More...
Jihar Jigawa ta tayi kwangilar kamfani don yiwa Almajiran da aka koro gwajin Korona
Bayan da jihohin Arewa suka cimma matsaya akan dakatar da al'amarin Almajirci a yankin, ta hanyar mayar da kowanne Almajiri garin da ya fito, yanzu haka jihar Jigawa ta karbi irin…
Read More...
Read More...
Jihar Nassarawa ta taso keyar Almajirai 788 garuruwansu
Gwamnan jihar ta Nassarawa Andullahi Sule ne ya bayyana hakan yayin jawabi ga Almajiran dake jihar da suke cikin rukunin farko da za'a mayar da suka fito daga kudancin jihar.
Read More...
Read More...
Karamar Hukumar Gwaram ta raba buhun-hunan masara 2,480 a mazabun yankin
Shugaban Karamar Hukumar Alhaji Muhammad Dan’Asabe Sara ya sanar da hakan a lokacin kaddamar da rabon masarar.
Read More...
Read More...
Hanyoyin Aikewa Da Kayan Abinci Zuwa Jihohi Ba Zasu Samu Matsala Ba – Nanono
Ministan aikin gona da raya karkara, Sabo Nanono, ya kaddamar da kwamitin fasaha na magance cutar corona, domin saukaka jigilar amfanin gona a fadin kasarnan.
Read More...
Read More...
Dalilan Da Yasa Majalisar Kasa Zata Dawo Aiki Gobe
Majalisar Wakilai ta Kasa ta sanar da shirinta na komawa
bakin aiki da zaman majalisar, a ranar gobe Talata.
Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da magatakardan
majalisar, Patrick!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Barr. Abubakar Sadiq Jallo Ya Bayar da Tallafi ga Mutane Ɗari Huɗu (400) a Mazaɓarsa
Sannan ya bada tallafin Naira dubu biyar biyar (5,000) ga mata ɗari biyu (200) domin yin jari don dogaro da kai.
Read More...
Read More...
Ma’aikatan Jihar Jigawa Zasu sake zaman Gida na Mako Biyu
Shugaban kwamatin yaki da cutar na jihar kuma kwamishinan lafiya Dtr. Abba Zakar, shine ya sanar da hakan ga manema labarai a jiya talata a birnin Dutse.
Read More...
Read More...
Jihar Jigawa ta kaddamar da biyan hakkokin magadan maa’ikatan da suka rasu a bakin aiki Naira…
Babban Akanta na asusun, Mallam Kamilu Aliyu Musa ya sanar da hakan yayin kaddamar da aikin biyan a gidan ‘yan fansho a Dutse, a madadin sakataren zartarwa na asusun Alhaji Hashim Ahmed…
Read More...
Read More...