Browsing Category
Siyasa
Badaru zai biya 30,000 mafi karancin albashi duk da barazanar NNPC
Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubuakar da ke arewacin Najeriya ya ce jiharsa na da kudin da za ta iya biyan ma'aikatanta duk da barazanar NNPC na cewa ba zai bayar da kosisi ba!-->…
Read More...
Read More...
Aminu Shagali: An kori tsohon shugaban Majalisar Kaduna daga majalisar, an dakatar da wasu
A zaman da majalisar jihar Kaduna ta yi ranar Talata, ta umarci hukumar zabe ta gudanar da zabe a mazabar Sabon Garin Zaria, ta kori wakilin wannan gunduma a majalisar, wanda shine!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta tsayar da sabon ranar zaɓen 2023
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta tsayar da ranar zaɓen 2023 a ƙasar.
Shugaban hukumar ta INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana hakan a ranar Laraba yayin taron!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rikice-rikice sake dabaibaye Najeriya suke
Majalisar Dokokin Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kafa dokar-ta-baci saboda tabarbarewar tsaro a kasar. Wannan ya biyo bayan yadda kasar ke fafatawa a!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Buhari ya fusata yace ‘yan bindiga na son kure hakurin da yake yi da su
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi 'yan bindigar da ke kashe-kashe musamman a arewacin kasar kan cewa "Su shiga hayyacinsu, su daina jin cewa gwamnati ba za ta iya maganinsu!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin mu ba zata juyawa Pantami baya ba
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar gwamnatin san a tare da ministan sadarwa Dr Isa Ali Pantami wanda ke cigaba da fuskantar suka daga wasu yan kasar kan kalaman da!-->…
Read More...
Read More...
Lawan, Gbajabiamila suna neman sake fasalin shari’a da rarraba gidajen yari
Shugabannin majalisar dokokin kasar sun gabatar da tsarin rarraba rundunar ‘yan sanda ta Najeriya da kuma hukumar kula da daidaito a Najeriya a matsayin wani bangare na kokarin sake!-->…
Read More...
Read More...
Buhari ya gana da wasu gwamnonin Arewa
Shugaban kasa, Manjo Janar Munlhammadu Buhari (mai ritaya), a ranar Alhamis, ya yi ganawar sirri da wasu gwamnonin jihohi daga yankin Arewacin kasar.Taron wanda aka gudanar a cikin!-->…
Read More...
Read More...
JISIEC ta sanya Asabar 26, ga watan Yuni a matsayin ranar da zata gudanar da zabuka a Kananan…
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Jigawa (JISIEC) ta sanya ranar Asabar 26, ga watan Yunin Shekarar 2021 a matsayin ranar da zata gudanar da zabuka a Kananan Hukumomi 27 dake!-->…
Read More...
Read More...
APC tayi watsi da Kayan Masarufin da PDP ta bata domin rage radadi cikin watan Ramadana.
Jam’iyar Adawa ta APC a Jihar Bauchi, ta bayyana cewa tayi watsi da Kayan Masarufin da Gwamnan Jihar Bala Muhammad ya bata domin rage radadi cikin watan Ramadana.
Manema labarai sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...