Browsing Category
Siyasa
Jam’iyar APC ta karyata zaben kananan hukumomin Jihar Jigawa
Shugaban Kwamatin Gudanar da Zabukan Shugabannin Jam’iyar APC na Kananan hukumomin Jihar Jigawa Alhaji Lawan Yunusu ta karyata zargin da ke cewa an gudanar da zabukan daban-daban a!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP tace bata yanke shawarar yankin da zata kai tikitin takarar shugaban kasa ba
Jam’iyyar PDP tace baza ta yanke shawarar yankin da zata kai tikitin takarar shugaban kasa da shugabannin jam’iyyar ba, har sai an warware wasu matsaloli.
Bayan zaman ganawar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatocin Najeriya sun maka gwamnatin tarayya kara a kotu bisa kin biyansu kudaden da ake samu na…
Gwamnatocin jihoshi 36 na kasarnan sun maka gwamnatin tarayya kara a kotu bisa zargin kin biyansu kudaden da ake samu na harajin hada-hadar kudade da ake kira stamp duty.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta bukaci zababbun Shugabannin Kananan hukumomi 27 da su gudanar da…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bukaci zababbun Shugabannin Kananan hukumomi 27 na jihar nan, su gudanar da shugabanci Nagari tare da gaskiya da amana, kamar yadda yake cikin kudin tsarin!-->…
Read More...
Read More...
An samu musayar yawu tsakanin INEC da majalisar kasa dangane da aikawa da sakamakon zabe ta na’ura
An samu musayar yawu tsakanin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da majalisar kasa, dangane da aikawa da sakamakon zabe ta na’ura.
Bisa watsi da matsayar majalisar kasa na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za ayi tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana da kungiyoyi a bangaren…
A gobe ne ake saran zaman tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana masu ruwa da tsaki da kungiyoyi a bangarn lafiya dangane da yajin aikin da ‘yan kungiyar!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar APC a karamar hukumar Hadejia ta zabi shugabannin da za su jagorance ta
Jam'iyyar APC a karamar hukumar Hadejia ta zabi shugabannin da za su jagoranci harkokin jam'iyyar a tarukan jam’iyyar na kananan hukumomi da aka kammala.
Da yake jawabi, wakilin APC!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugabannin jam’iyyar APC mai mulki sun ce an kwato kadarori na kimanin tiriliyan 1
Shugabannin jam’iyyar APC mai mulki sun ce an kwato kadarori na kimanin tiriliyan 1 tun lokacin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya hau mulki a shekarar 2015.
A cikin wata sanarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin shugaba Buhari ta yiwa Ma’aikatar Harkokin Neja-Delta binciken kwakwaf
Ma’aikatar Harkokin Neja-Delta ta gabatar da rahoton da aka jima ana jira na binciken kwakwaf a hukumar raya yankin Neja Delta ga gwamnatin tarayya.
Da yake gabatar da rahoton yau!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Buhari ya sauke ministocin ma’aikatun Noma dana Lantarki, Sabo Nanono da kuma Sale…
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauke ministoci biyu na ma'aikatun Noma Sabo Nanono da kuma na Lantarki Sale Mamman.
Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...