Browsing Category
Siyasa
Mambobin jam’iyyar APC sun bukaci shugaban kasa Bola Tinubu ya kafa kwamitin da zai kare gwamnatin…
Mambobin jam’iyyar APC sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kafa kwamitin da zai kare gwamnatin sa daga zagon kasa.
Shugaban kungiyar Malam Danjuma Muhammad ne ya yi wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Asari Dokubo yace yankin Neja Delta zai marawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu baya
Shugaban kasa Bola Tinubu ya samu goyon bayan al’ummar yankin Neja Delta a yakin da yake yi da satar man fetur domin inganta tattalin arzikin kasa.
Asari Dokubo, wani mai fafutukar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar matuka ‘yan union ta yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya ga gwamnatin shugaban kasa…
kungiyar ma’aikatan sufurin mota ta kasa ta ‘yan union ta yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya ga shirye-shirye da manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, a kokarinta!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci goyon bayan gwamnoni akan bangarorin cigaba da za a ba wa…
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci goyon bayan gwamnonin jihohin kasar nan domin kawo sauyi ga tattalin arzikin Najeriya.
Shugaban kasar ya ce an fara shirin kawo sauyin ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya samar da kwamitoci na musamman guda 7
Kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas ya samar da kwamitoci na musamman 7 domin taimakawa wajen tafiyar da harkokin majalisar.
Kakakin majalisar ya sanar da kafa wadannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ganduje ya bukaci kotu da ta dakatar da hukumar EFCC kan gayyato shi ko gudanar da bincike a kan…
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci wata babbar kotu a jihar da ta dakatar da hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, gayyato shi ko!-->…
Read More...
Read More...
Yusuf Falgore ya zama sabon shugaban majalisar Kano
An zabi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Yusuf Ismail Falgore a matsayin sabon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano.
Haka kuma, an zabi wakilin Rimin Gado da Tofa Muhammad Bello!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
yar manuniya ce kan mummunan yanayin da kasarnan ke ciki karkashin mulkin APC a cewar…
Jam’iyyar PDP tace rikice-rikicen da suka biyo bayan zaben jam’iyyar APC a wasu jihoshi, yar manuniya ce kan mummunan yanayin da kasarnan ke ciki karkashin mulkin APC.
Hakan yazo ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Ganduje ya nemi a yi sulhu
Abdullahi Umar Ganduje, yayi kira ga ‘yan Najeriya da su rungumi tattaunawa, girmamawa da fahimtar juna domin dakile rashin jituwar dake tsakaninsu, inda yace kasarnan ta yi dadewar da!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Nasir El-Rufai yace bai yarda da tsarin karba-karba a shugabancin Najeriya
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi karin haske kan matsayar Kungiyar Gwamnonin Arewa game da tsarin karba-karba.
A wani taro da suka yi a Kaduna ranar Litinin, gwamnonin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...