Browsing Category
Tsaro
Maharan dake kashewa da sace yan Najeriya ‘yan ta’adda ne – Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yace mahara wadanda suke kashewa da sace yan Najeriyan da basu ji ba, basu gani ba, ‘yan ta’adda ne da ya kamata a hukunta su akan haka.
Buhari wanda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yansandan Bauchi sun kama dan kungiyar asiri bisa zargin kashe wasu yara 4.
An kama wani matashi a Jihar Bauchi da ake zargi da kashe yara guda 4 wanda ake zargin Rufa’I Yunusa dan kauyen Rumbu a karamar hukumar Ningi ta Jihar Bauchi.
Yan sanda sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba zamu zura ido ana barana ga zaman lafiyar Nijeriya ba – Burutai
Mukaddashin daraktan hulda da jama’a na hukumar soji, Kanal Sagir Musa, yace Buratai ya fadi hakan a jiya yayin zaman ganawa da manyan jami’an soji da kwamandojin barikoki da na filin…
Read More...
Read More...
Tsakanin SARS DA SWAT abubuwan da ya kamata ku sani
Kusan jami’ai 1,850 ne ake sa ran zasu halarci shirin bayar da horon na tsawon makonni 3, wanda za’a gudanar a makarantar baiwa yan sanda horo dake Ila Oragun a jihar Osun, da kuma ta…
Read More...
Read More...
Ayi wani abu kafin su gama da mu – Matasan Katsina
A cewarsu Kananan Hukumomin Batsari da Faskari na fuskantar hare-haren yan Bindiga da Masu Garkuwa da Mutane domin kudin fansa, da kuma yiwa Mata Fyade wanda hakan ya shafi tattalin…
Read More...
Read More...
Yadda aka shirya zanga-zanga a Arewa saboda rashin tsaro
Da yake jawabi ga manema labarai a Abuja, kakakin gamayyar, Abdul-Azeez Suleiman, yace gammayyar zata hada kan daruruwan matasa a yankin, wajen fitowa kan tituna har sai an biya musa…
Read More...
Read More...
EndSARS: Burtaniya ta yabawa Nigeriya saboda saurar ra’ayyin yan kasa
Babbar kwamishiniyar Kasar a Najeriya Catriona Laing, ta bayyana matakin a matsayin abin a yaba.
Read More...
Read More...
Za a kai yan Jigawa makarantar Sojoji ta Kaduna NDA
Sashen bada horo da jagoranci dake ofishin shugaban ma’aikata na jihar Jigawa yace a gobe Asabar 10 ga wata ne za a kai matasan jihar Jigawa zuwa makarantar horas da kananan hafsoshin…
Read More...
Read More...
Zulum ya kudiri aniyar mayar da yan gudun hijira
Tuni gwamnati a watan da ya gabata ta fara aikin mayar da yan gudun hijiran daga babban birnin jihar, Maiduguri, da sauran kananan hukumomi, zuwa garuruwansu na ainihi.
Read More...
Read More...
Zamu yi garambawul sosai a aikin Yansanda
Sufeto Janar yayi kira ga ‘yan kasa da suyi hakuri, inda yayi nuni da cewa ana cigaba da yin garanbawul ga tawagar yansanda masu yaki da fashi da mamaki.
Read More...
Read More...