Browsing Category
Tsaro
Tarihin sabon Mukaddashin Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nada DIG Usman Alkali Baba a zaman sabon Mukaddashin Babban Sufeton 'yan sandan kasar.Sabon sufeton ya maye gurbin Mohammed Abubakar Adamu,!-->…
Read More...
Read More...
Zulum: Soji Na Samun Nasara A Yaki Da Boko Haram
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa sojoji na ci gaba da samum nasara a kan mayakan Boko Haram.
Hakan na dauke ne cikin wani jawabi da mai magana da yawun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Duk wanda aka kama zai yaba wa aya zaki, gwamnatin Kaduna ba ta nada kwamitin yin sulhu da ‘Yan…
Gwamnatin jihar Kaduna ta gargadi masu yayada cewa wai ta nada kwamitin yin sulhu da’ Yan bindiga a madadin gwamnatin a jihar da su shiga taitayin su tunda wuri ko kuma su yaba wa aya!-->…
Read More...
Read More...
An Kama Tabar Wiwi Na Biliyan N1 A Legas
Jami’an Hukumar Kwastam at Najeriya sun kama tabar wiwi da kudinta ya kai Naira biliyan daya a ranar Juma’a.
Kame tabar wiwi mafi muni na biyu ke nan da Hukumar aka yi a gabar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rasa jirgin rundunar sojin saman Nigeria a Borno
Na'urar da ke hango zirga-zirgar jirage da tuntuɓarsu wato radar ta kasa ganin inda wani jirgin rundunar sojin saman Najeriya ya shiga, a cewar sanarwar rundunar.
Jirgin yaƙin yana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ku fatattaki ‘yan fashi, masu satar mutane da masu daukar nauyin su – Buhari
A yayin ganawarsa da shugabannin rundunonin tsaro da sauran shugabannin hukumomin tsaro a yau, Shugaban ya umarci shugabannin hafsoshin sojan da su murkushe ‘yan fashi, masu satar!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya da Chadi sun yi alkawarin durkusar da Boko Haram
Kasashen Najeriya da Chadi sun bayyana shirinsu na kawo karshen aikace-aikacen ‘yan mayakan Boko Haram a yankin Tafkin Chadi ta hanyar kaddamar da sabbin tsare-tsare a yakin. Shugaba !-->…
Read More...
Read More...
‘Yan Sanda Sun Kama Masu Satar Mutane A Wani Hadin Gwiwa Da ‘Yan Gari a Kaduna
Jami’in hulda da jama’a na rundunar, ASP Muhammad Jalige, ya tabbatar da faruwar lamarin a wata sanarwa da ya fitar a Kaduna.
“Rundunar tana fadawa jama’a cewa, ba zata yi kasa a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nigeria zata taimakawa Nijar wajen yaki da ta’addanci – Buhari
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya jajinta wa takwaran aikinsa na Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou da al’umar kasar kan hare-haren da aka kai a wasu yankunan kasar.
A ranar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Kai Wa Gwamnan Binuwai Hari, Samuel Orton
An kai wa ayarin motocin Gwamnan Jihar Binuwai, Samuel Ortom, harin kwanton bauna a ranar Asabar.
An kai wa gwamnan hari ne a kan hanyar zuwa Tyomu da ke Karamar Hukumar Makurdi,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...