Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 667
Labarai

Sanata Mai Mari Elisha Abbo Ya Musanta Zargin Cin Zarafin Wata Mata

Sawaba FM Jul 10, 2019 0
Sanata Elisha Abbo mai wakiltar Adamawa ta Arewa ya musanta zargin cin zarafi da aka yi masa wanda ‘yansanda suka shigar gaban kotu. An gurfanar da sanatan ne ranar Litinin, a gaban…
Read More...
Al'ajabi

Hukumar Hisbar Jigawa Tayi Babbar Damkar Katan-Katan na Giya

Sawaba FM Jul 10, 2019 0
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta kama wadanda da ake zargi, su 48 tare da kwace katan 37 na kwalaben giya a yankin Karamar Hukumar Taura. Kwamandan Hisbah, Mallam Ibrahim Dahiru ne…
Read More...
Al'ajabi

Ruwa Yayi Gyara a Jigawa, Gidaje 50 Sun Rushe, Mutane 200 Sun Rasa Matsugunnai

Sawaba FM Jul 10, 2019 0
Ambaliyar ruwa ta rusa sama da gidaje 50 tare da raba mutane sama da 200 da matsugunnansu a Yalleman da Dakayyawa na Karamar Hukumar Kaugama a Jihar Jigawa. Kamfanin dillancin…
Read More...
Al'ajabi

Wani Shaida Ya Faɗawa Kotu Yadda APC Tayi Maguɗi a Zaɓen Shugaban ƙasa a Jigawa

Sawaba FM Jul 9, 2019 0
Wani shaidar jam’iyyar PDP, Mohammed Tata ya faɗa wa Kotun Sauraron Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Shugaban Ƙasa cewa tilasta masa aka yi ya sa hannu a wani kwafin sakamakon zaɓen Shugaban Ƙasa…
Read More...
Labarai

AFCON: Da kyar Da Jibin Goshi Najeriya Ta Haura Zagaye Na Gaba

Amir Muhammad Jul 6, 2019 0
A cigaba da gasar cin kofin Nahiyar Afirka da ake fafatawa a Kasar Masar, yan wasan Super Eagles na Najeriya sun lallasa tsaffin abokan hamayyarsu, Indomitable Lions na Kasar Kamaru da…
Read More...
Jigawa

Sabbin Naɗanaɗen Buhari An Rufe Kura Da Fatar Akuya

Amir Muhammad Jul 6, 2019 0
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake naɗa Injiniya Boss Mustapha a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya, SGF da Abba Kyari a matsayin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, CoS. …
Read More...
Al'ajabi

Yansanda sun Damke Wasu Masu Maganin Gargajiya da Sassan Jikin Mutane

Amir Muhammad Jul 5, 2019 0
A yaune Juma’a ne rundunar yansanda a garin Ibadan ta gurfanar da wasu mutane 2 dake sana’ar maganin gargajiya gaban Kotun Majistire bayan kama su da laifin mallakar sassan jikin…
Read More...
Jigawa

Da Alamun Samun Ambaliyar Ruwa – NEMA

Sawaba FM Jul 5, 2019 0
Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta shawarci mutanen dake zaune a gabar kogunan Kwara da Binuwai a Jihohin Adamawa da Taraba da su sauya matsugunnai saboda gujewar ambaliyar ruwa.…
Read More...
Jigawa

Matsalar Kashi A waje, An Kaiwa Jigawa Agaji

Sawaba FM Jul 4, 2019 0
Jami’in dale kula da shirin tsaftar ruwansha na yankin Birniwan Alhaji Isyaku Umar ne ya tabbatar da haka ga manema labarai a yau Alhamis.
Read More...
Jigawa

Masu Neman Aikin Dansanda 8,062 Ke Halartar Tantancewa A Jigawa

Sawaba FM Jul 4, 2019 0
Rundunar Yansandan Jahar Jigawa tace a kalla masu neman aikin Dansanda 8,062 ne suke halartar aikin tantancewa domin daukar su aikin dansanda. Jami’in hulda da jama’a a rundunar,…
Read More...
Previous 1 … 665 666 667 668 669 … 673 Next

Latest News

An daure masu gadi biyu rai-da-rai kan yi wa yarinya mai…

An Daure Halima Shekaru 20 Kan Mallakar Harsasan AK-47 Da…

Boko Haram Sun Kashe Mutum 5 Daga Cikin Mutanen Ngoshe 416…

Abin Al’ajabi Zazzau ya janye daga takarar kujerar…

Prev Next 1 of 1,683
Popular Topics
  • Labarai6078
  • Siyasa843
  • Tsaro803
  • Jigawa495
  • Mayan Labarai462

Most Read

Labarai

An daure masu gadi biyu rai-da-rai kan yi wa yarinya…

An Daure Halima Shekaru 20 Kan Mallakar…

15 minutes ago

Boko Haram Sun Kashe Mutum 5 Daga Cikin…

24 minutes ago

Abin Al’ajabi Zazzau ya janye daga…

32 minutes ago
Prev Next 1 of 1,683

Recent Posts

Most Read

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Gwamnatin Jigawa Ta Amince da Naira Biliyan 1 Don Karfafa…

Ana sa ran isowar jiragen ruwa 33 masu dauke da man fetur…

Hukumar ƙididdiga Ta Kasa NBS Tace Farashin Kayayyaki Ya…

Prev Next 1 of 18

Ilimi

Rashin Malamai Ya Hana Yara Zuwa Makaranta A Abuja

Jihar Jigawa Ta Kashe Naira miliyan 700 Don Mayar da Yara…

Gwamnatin Jigawa Ta Amince da Naira Biliyan 1 Don Karfafa…

Rahoto

An daure masu gadi biyu rai-da-rai kan yi wa yarinya mai…

An Daure Halima Shekaru 20 Kan Mallakar Harsasan AK-47 Da…

Boko Haram Sun Kashe Mutum 5 Daga Cikin Mutanen Ngoshe 416…

Kasashen waje

Trump ya caccaki Fafaroma Leo kan rikicin duniya

Farashin mai ya yi tashin gwauron zabo sakamakon rikicin…

Kotun Kwadago Ta Ƙasa da Ke Zamanta A Abuja, Ta Umarci…

Girke-Girke

Trump ya caccaki Fafaroma Leo kan rikicin duniya

Farashin mai ya yi tashin gwauron zabo sakamakon rikicin…

Kotun Kwadago Ta Ƙasa da Ke Zamanta A Abuja, Ta Umarci…

Jagoran addinin Iran Ya Yi wa Amurka Hannunka Mai-sanda

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.