Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 669
Jigawa

An Ƙaddamar Da Kotun Sauraron Ƙarar Zaɓen Ƙananan Hukumomi Da Za’ayi Ranar 29 Ga Yuni A Jigawa

Sawaba FM Jun 27, 2019 0
Babban alkalin alakalai na jihar Jigawa Aminu Ringim ya kaddamar da kotun sauraron korafe korafen zaben kananan hukumomi da za’ayi a ranar 29 ga watan Yuni. Da yake kaddamar da…
Read More...
Labarai

Jami’an Tsaro Sun Samu Gagarumar Nasara A Bauchi

Sawaba FM Jun 27, 2019 0
Hukumar tsaro ta farin kaya ta jihar Bauchi ta damke wasu mutane biyar da ake zargin su da satar wayoyi na wutar lantarki da kudinsu ya kai Naira milyan 5.4 Kwamandan rundunar a…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Yobe Ta Yiwa Jarirai Da Masu Juna Biyu Gata

Amir Muhammad Jun 27, 2019 0
Gwamnatin jihar Yobe ta kaddamar da shirin makon kula da kananan yara da mata masu juna biyu. Gwamnan jihar Alhaji Mai-Bala-Buni wanda ya samu wakilcin mataimakinsa, Alhaji Idi…
Read More...
Labarai

Gaskiyar Kuɗin Kwangilar Layin Dogon Lagas – Ibadan

Sawaba FM Jun 27, 2019 0
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce kudin ayyukan layin dogo daga Legas zuwa Ibadan dala bilyan 1.58 ne, ba dala bilyan biyu ba, kamar yadda wasu kafafen yada labarai ke yadawa. …
Read More...
Labarai

Ku Kiyayi Karbar Na Goro – Kakakin Majalisar Bauchi

Amir Muhammad Jun 26, 2019 0
Kakakin majalissar dokokin jihar Bauchi Alhaji Abubakar Sulaiman ya gardadi ma’aikatan jihar akan rashin mutunta ayyukansu da karbar cin hanci da rashawa da kuma kin zuwa aiki. …
Read More...
Labarai

Nan Gaba Kadan Yan Najeriya Zasu yi Dariya- Osinbajo

Amir Muhammad Jun 26, 2019 0
Mataimakin shugaban kasa farfesa yemi osinbanjo ya ce matsalolin da ake fusknata a Najeriya wata babbar nasara ce nan gaba. Ya bayyana haka ne yayin wani taro a kasar Amurka cikin…
Read More...
Labarai

Mutane 5 Sun Hallaka, Wasu Da Yawa Sun JIkkata

Amir Muhammad Jun 26, 2019 0
Mutane biyar ne suka rasa rayukansu yayin da gidaje da dama suka kone kurmus biyo bayan wani rikicin da barke tsakanin yan kabilar Tiv da Jukun, a yankin Rafinkada dake karamar hukumar…
Read More...
Jigawa

Matsalar Ruwan Sha Ta kusa Zama Tarihi A Jigawa

Amir Muhammad Jun 26, 2019 0
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta kashe akalla Naira bilyan 16 wajen samar da ruwan sha a fadin jihar cikin shekaru 4 ga suka gabata. Babban sakataren ma’aikatar ruwan sha ta jiha…
Read More...
Labarai

Yau Ranar Yaƙi Da Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ta Duniya

Amir Muhammad Jun 26, 2019 0
Majalisar dinkin duniya ce ta kebe ranar 26 ga watan Yunin kowace shekara a matsayin ranar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta duniya, domin ilimantar da jama'a game da illar da…
Read More...
Jigawa

An Rage Kudin Aikin Hajji A Jigawa

Sawaba FM Jun 25, 2019 0
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta ce za ta karbi mafi karancin kudin aikin hajjin bana zuwa kasar Saudi Arabiya. Mai Magana da yawun hukumar Alhaji Hashimu Kanya ya…
Read More...
Previous 1 … 667 668 669 670 671 … 673 Next

Latest News

An daure masu gadi biyu rai-da-rai kan yi wa yarinya mai…

An Daure Halima Shekaru 20 Kan Mallakar Harsasan AK-47 Da…

Boko Haram Sun Kashe Mutum 5 Daga Cikin Mutanen Ngoshe 416…

Abin Al’ajabi Zazzau ya janye daga takarar kujerar…

Prev Next 1 of 1,683
Popular Topics
  • Labarai6078
  • Siyasa843
  • Tsaro803
  • Jigawa495
  • Mayan Labarai462

Most Read

Labarai

An daure masu gadi biyu rai-da-rai kan yi wa yarinya…

An Daure Halima Shekaru 20 Kan Mallakar…

15 minutes ago

Boko Haram Sun Kashe Mutum 5 Daga Cikin…

24 minutes ago

Abin Al’ajabi Zazzau ya janye daga…

32 minutes ago
Prev Next 1 of 1,683

Recent Posts

Most Read

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Gwamnatin Jigawa Ta Amince da Naira Biliyan 1 Don Karfafa…

Ana sa ran isowar jiragen ruwa 33 masu dauke da man fetur…

Hukumar ƙididdiga Ta Kasa NBS Tace Farashin Kayayyaki Ya…

Prev Next 1 of 18

Ilimi

Rashin Malamai Ya Hana Yara Zuwa Makaranta A Abuja

Jihar Jigawa Ta Kashe Naira miliyan 700 Don Mayar da Yara…

Gwamnatin Jigawa Ta Amince da Naira Biliyan 1 Don Karfafa…

Rahoto

An daure masu gadi biyu rai-da-rai kan yi wa yarinya mai…

An Daure Halima Shekaru 20 Kan Mallakar Harsasan AK-47 Da…

Boko Haram Sun Kashe Mutum 5 Daga Cikin Mutanen Ngoshe 416…

Kasashen waje

Trump ya caccaki Fafaroma Leo kan rikicin duniya

Farashin mai ya yi tashin gwauron zabo sakamakon rikicin…

Kotun Kwadago Ta Ƙasa da Ke Zamanta A Abuja, Ta Umarci…

Girke-Girke

Trump ya caccaki Fafaroma Leo kan rikicin duniya

Farashin mai ya yi tashin gwauron zabo sakamakon rikicin…

Kotun Kwadago Ta Ƙasa da Ke Zamanta A Abuja, Ta Umarci…

Jagoran addinin Iran Ya Yi wa Amurka Hannunka Mai-sanda

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.