Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 670
Jigawa

Jami’ar FUD Ta Kere Sa’a – A.A Rasheed

Amir Muhammad Jun 25, 2019 0
An bayyana Jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutse babban birnin jihar Jigawa, a matsayin jami’ar da ta fi fice a cikin jami’oi 12 da gwamnatin tarayya ta gina a 2011. Shugaban hukumar…
Read More...
Uncategorized

Dalilai 12 da kansa mata tsanar Jinin Al’ada, na 7 yafi ciwo

Sawaba FM Jun 25, 2019 0
Al’adar mata ko batan wata wani lokaci ne da yake faruwa da jinsin halittar mutane mata dake cikin rukunin wasu shekaru na yan matanci da kuma girma kafin manyanta. A wannan yanayin…
Read More...
Labarai

Dalilai 12 Da Kansa Mata Tsanar Jinin Al’ada, Na 7 Yafi Ciwo

Sawaba FM Jun 25, 2019 0
Shi fa wannan bakon yakan iya yin wasan buya, yazo ya labe ya tafi ya dawo. Hakan kuma sai ya tilasta an dangana da likita don tabbatarwa ko komai lafiya da kuma jin dalilin kin zuwan…
Read More...
Labarai

Yadda Tsohon Gwamna Ya kashe fiye da Biliyan 23 wajen binne gawarwaki- Gwamnan Bauchi

Sawaba FM Jun 24, 2019 0
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed ya yi zargin cewa tsohon gwamnan da ya gada, Mohammed Abubakar ya kashe fiye da Naira Biliyan 23.3 a wajen binne gawarwaki. Gwamnan ya bayyana…
Read More...
Labarai

Najeriya Ta Samu Nasara Kan Ƙasar Burundi 1-0

Sawaba FM Jun 23, 2019 0
Kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta samu nasara kan kasar Burundi a wasan farko na rukuni na gasar cin kofin nahiyar Afrika a jiya. Najeriya dai ta lallasa su daci 1 mai ban…
Read More...
Labarai

Duk Ƴan PDP Su Kwantar Da Hankalinsu, Zamu Yi Nasara – Secondus

Sawaba FM Jun 21, 2019 0
Jam’iyyar PDP mai adawa ta yi kira ga shugabanni da sauran ya’yan jamiyyar da su kwantar da hankalinsu, sakamakon abinda ya faru dangane da karar da jam’iyyar ta shigar kotun sauraron…
Read More...
Jigawa

Samar Da Gidaje Ga Masu Yiwa Ƙasa Hidima A Jigawa Taimakon Kai ne – Jami’i

Sawaba FM Jun 21, 2019 0
Jami’in hukumar yiwa kasa hidima reshen jihar Jigawa Alhaji Muhammad Ibrahim ya bukaci kungiyoyi masu zaman kansu da su samar da gidajen kwanan masu yiwa kasa hidima a jihar. …
Read More...
Labarai

Majalissar Tattalin Arziƙin Ƙasa Ya Kafa Kwamitin Sanya Ido

Sawaba FM Jun 21, 2019 0
Majalissar tattalin arzikin kasa ya kafa kwamitti domin duba yawan adadin kundin da asusin ajiya na kamfanin mai na kasa ke ciki da sauran batutuwa da suka shafi kamfanin. Gwamnan…
Read More...
Labarai

A Daren Yau Za a Yi Bikin Bude Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika

Sawaba FM Jun 21, 2019 0
A daren yau za a bude gasar cin kofin nahiyar Afrika karo na 32 a kasar Masar.Inda masu masaukin baki zasu fara bude fagen tsakaninsu da kasar Zimbabwe. Inda zasu fafata wasan da…
Read More...
Labarai

Najeriya Da Andulus Zasu Ƙulla Alaƙa

Sawaba FM Jun 21, 2019 0
Kasar Spaniya za ta kulla alakar kasuwanci da Najeriya da nufin habaka harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu. Jakadan kasar Spaniya a Najeriya Mr. Marcelino Ansorena ya bayyana…
Read More...
Previous 1 … 668 669 670 671 672 673 Next

Latest News

An daure masu gadi biyu rai-da-rai kan yi wa yarinya mai…

An Daure Halima Shekaru 20 Kan Mallakar Harsasan AK-47 Da…

Boko Haram Sun Kashe Mutum 5 Daga Cikin Mutanen Ngoshe 416…

Abin Al’ajabi Zazzau ya janye daga takarar kujerar…

Prev Next 1 of 1,683
Popular Topics
  • Labarai6078
  • Siyasa843
  • Tsaro803
  • Jigawa495
  • Mayan Labarai462

Most Read

Labarai

An daure masu gadi biyu rai-da-rai kan yi wa yarinya…

An Daure Halima Shekaru 20 Kan Mallakar…

15 minutes ago

Boko Haram Sun Kashe Mutum 5 Daga Cikin…

24 minutes ago

Abin Al’ajabi Zazzau ya janye daga…

32 minutes ago
Prev Next 1 of 1,683

Recent Posts

Most Read

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Gwamnatin Jigawa Ta Amince da Naira Biliyan 1 Don Karfafa…

Ana sa ran isowar jiragen ruwa 33 masu dauke da man fetur…

Hukumar ƙididdiga Ta Kasa NBS Tace Farashin Kayayyaki Ya…

Prev Next 1 of 18

Ilimi

Rashin Malamai Ya Hana Yara Zuwa Makaranta A Abuja

Jihar Jigawa Ta Kashe Naira miliyan 700 Don Mayar da Yara…

Gwamnatin Jigawa Ta Amince da Naira Biliyan 1 Don Karfafa…

Rahoto

An daure masu gadi biyu rai-da-rai kan yi wa yarinya mai…

An Daure Halima Shekaru 20 Kan Mallakar Harsasan AK-47 Da…

Boko Haram Sun Kashe Mutum 5 Daga Cikin Mutanen Ngoshe 416…

Kasashen waje

Trump ya caccaki Fafaroma Leo kan rikicin duniya

Farashin mai ya yi tashin gwauron zabo sakamakon rikicin…

Kotun Kwadago Ta Ƙasa da Ke Zamanta A Abuja, Ta Umarci…

Girke-Girke

Trump ya caccaki Fafaroma Leo kan rikicin duniya

Farashin mai ya yi tashin gwauron zabo sakamakon rikicin…

Kotun Kwadago Ta Ƙasa da Ke Zamanta A Abuja, Ta Umarci…

Jagoran addinin Iran Ya Yi wa Amurka Hannunka Mai-sanda

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.