Sun alakanta bukatar ne da gazawar gwamnan wajen sauke nauyin dake wuyansa, kamar yadda kundin tsarin mulkin kasa ya tanadar a matsayinsa na gwamna.Cigaba
Shahararren malamin nan Dakta Aliyu Tilda ya bayyana cewa haryanzu mutane basu fahimci me ake nufi da Almajiranci ba, inda ya ce Ƙoƙarin da gwamnonin Arewa ke yi na hana baran yara da sunan almajirci da alama bai yi wa masu ci da hakkin wadannan yaran dadi ba. Akwai kuma ƴan siyasa waɗanda don ba […]Cigaba
Najeriya ta jima tana fama da zazzabin Lassa, wanda ya yanzu ya zamo annoba. Kusan kowace shekara ana samun barkewar zazzabin.Cigaba
Gwamnatin jihar Yobe tace zata dauki nauyin dalibai 228, su samu digiri a bangaran karatun aikin likita wato Medicine da Paramedics da kuma Engineering a shekara mai zuwa. Gwamnan jihar Mai Mala Buni shine ya bayyana hakan a jiya a garin Damaturu yayin karbar rahoton kwamatin jihar na tallafin karatun dalibai na kasar waje. Gwanan […]Cigaba
Kwamishinan Yansandan Jihar Yobe, Abdulmaliki Sanmonu ya bayar da sanarwa takaita zirga-zirgan abeban hawa tsakanin gobe Asabar 10 ga watan Augusta da misalin karfe 11 na dare, zuwa ranar Lahadi, 11 ga watan Augusta, domin tabbatar da bukukuwan sallah babba cikin lumana. Abdulmaliki Sanmonu ya fadi hakane cikin wata sanarwa da aka fitar a Damaturu […]Cigaba
Matasa a Damaturu sun bukaci gwamnatin jihar Yobe da ta karfafa shirin samar da ayyukan yi wajen raba su da zaman kashe wando. Da yawa daga cikinsu wadanda suka tattauna da Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa, sunce shirin samar da aikin shine babbar hanyar dogaro da kai da habaka tattalin arziki. Wani matashi marar aikin […]Cigaba