Labarai

Tsirarun yan jam’iyyar APC sun gurfanar Mai Mala Buni a kotu saboda babban taron kasa

Wasu ‘yan jam’iyyar APC mai mulkin a kasarnan sun gurfanar da kwamatin shugabancin jam’iyyar na riƙo ƙarƙashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe a gaban Babbar Kotun Abuja. Suleiman Usman da Muhammed Shehu da Samaila Isahaka da Idris Isah da Audu Emmanuel na neman Continue reading
Labarai

Shugaba Buhari ya nemi NNPC da su sayar da man fetur tsakani da Allah

Shugaban kasa Muhammadu a jiya juma’a a babban birnin tarayya Abuja ya bukaci sabbin shugabannin kamfanin mai na kasa NNPC da su kasance masu bin dokoki da ka’idojin hukumar tare daga likafar kamfanin, wajan nagarta,gaskiya da kuma adalci. Yayin kaddamar da sabbin shugabannin shugaban kasar ya Continue reading
Labarai

Sai Shugaba Buhari ya gyara wutar lantarkin Najeriya kafin ya sauka a 2023 – Garba Shehu

Babban mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu buhari malam Garba Shehu yace yanzu Nigeria ta samu nasarar samun wutar lantarki mai karfin megawatts dubu 13. Ya bayyana hakan ne a lokacin dayake tattaunawa da manema labarai akan ayyukan gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma Continue reading
Labarai

Jam’iyyar PDP ta amincewa yankin arewa ya fitar da dan takarar shugaban kasa

Tsohon Gwamnan Jihar Niger Dr Babangida Aliyu ya bayyana cewa jam’iyyar PDP ta amincewa yankin arewa ya fitar da dan takarar gwamnan shugaban kasa daga yankin biyo bayan cimma yarjejeniya da sukayi. Babangida ya bayyana hakan ne a jiya Juma’a a lokacin da kungiyyar magoya bayan tsohon Continue reading
Labarai

Wata kotu ta kama uba da dansa da laifin kashe wani bakar fata a Amurka

Wata kotu a Amurka ta sami wani uba da dansa da laifin kashe wani bakar fata yayin da yake gudun motsa jiki. Kotun ta sami Travis da dansa Gregory McMichael da wani makwabcinsu William Bryan da laifin kashe Ahmaud Arbery saboda kawai shi bakar fata ne a watan Fabrairun 2020. Dukkan mutanen, Continue reading
Labarai

Gwamnatin jihar Jigawa ta dauki mutum 1000 aiki domin cike guraben aiki

Gwamnatin jihar Jigawa ta dauki mutane fiye da dubu daya aiki domin cike guraben aikin gwamnati a shekarar data gabata. Shugaban ma’aikata na jiha, Alhaji Hussaini Ali Kila ne ya bayyana haka lokacin da yake tilawar nasarorin da ofishin sa ya samu a shekarar ta 2021 ta cikin shirin Gidan Radion Continue reading
Labarai

An gano gawarwaki sama da 50 bayan harin da aka kai wasu a jihar Zamfara

A halin da ake ciki, mazauna kananan hukumomin Anka da Bukkuyum a jihar Zamfara sun ce sun gano gawarwaki sama da 50 bayan harin da aka kai a farkon makon nan a wasu kauyukan jihar. Mazauna yankin sun kuma ce har yanzu ana ci gaba da gudanar da bincike domin gano wasu gawarwaki da wadanda […]Continue reading
Labarai

Yan sandan jihar Jigawa sun kama wasu mashahuran masu safarar miyagun kwayoyi su hudu a Hadejia

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu mashahuran masu safarar miyagun kwayoyi su hudu a wani samame da aka kai zuwa maboyar bata gari a masarautun Hadejia da Kazaure. Kakakin rundunar, ASP Lawan Shiisu Adam ya tabbatar da kamen a wata sanarwa da ya rabawa manema labarai yau a Dutse. Ya Continue reading