Labarai

Tawagar kwamitin aiki da cikawa kan samar da ruwansha da tsaftar mahalli ta iso jihar Jigawa domin fara tantance kananan hukumomin da za a fitar daga cikin jerin wayanda ake bahaya a bainar jama’a

Tawagar kwamitin aiki da cikawa kan samar da ruwansha da tsaftar mahalli ta iso jihar Jigawa domin fara tantance kananan hukumomi biyar da za a fitar daga cikin jerin kananan hukumomin da ake bahaya a bainar jama’a. Tuni aka gudanar da taro da wakilan kananan hukumomin da tantancewar ta shafa Continue reading
Labarai

Tawagar kwamitin aiki da cikawa kan samar da ruwansha da tsaftar mahalli ta iso jihar Jigawa domin fara tantance kananan hukumomin da za a fitar daga cikin jerin wayanda ake bahaya a bainar jama’a

Tawagar kwamitin aiki da cikawa kan samar da ruwansha da tsaftar mahalli ta iso jihar Jigawa domin fara tantance kananan hukumomi biyar da za a fitar daga cikin jerin kananan hukumomin da ake bahaya a bainar jama’a. Tuni aka gudanar da taro da wakilan kananan hukumomin da tantancewar ta shafa Continue reading
Labarai

‘Yan takarar da za su fafata a zaɓen da ake gudanarwa na APC zasu fara gabatar da jawabai a wajen taron

A yanzu haka ake sa ran ‘yan takarar da za su fafata a zaɓen da ake gudanarwa na APC zasu gabatar da jawabai a wajen taron domin aji abinda suke tafe da su. Wannan da kuke gani daya ne daga cikin yan takarar ne mai suna Tunde Bakare yayin shigowar sa inda yake gaisawa da […]Continue reading
Labarai

Shugabannin sojojin dake mulkin Mali sun tabbatar da cewa ba za a koma mulkin farar hula ba tsawon shekaru biyu

Shugabannin sojojin dake mulkin Mali sun tabbatar da cewa ba za a koma mulkin farar hula ba tsawon shekaru biyu. Shugaban rikon kwarya, Kanar Assimi Goïta, ya rattaba hannu kan wata doka ta kayyade tsawon lokacin mika mulki. Tun da farko dai sojojin sun kwace mulki ne a shekarar 2020 kuma suna Continue reading
Labarai

Yadda ma’aikatan hukumar EFFC suke sintiri a babban filin taron APC domin hana siyan daliget da karbar cin hanci da rashawa

Yadda ma’aikatan hukumar EFFC suke sintiri a babban filin taron APC na Eagle Square dake birnin Abuja domin hana siyan daliget da karbar cin hanci da rashawa, ana gudanar da taron ne yau domin fitar da tsayayyen dantakarar shugaban kasa guda daya tal da zai wakilci jam’iyyar a Continue reading
Labarai

Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta Najeriya ta ce ana sa ran jiragen ruwa 13 a tashar ruwan Legas cike da kayan abinci da man fetur

Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta Najeriya a jiya ta ce ana sa ran jiragen ruwa 13 a tashar ruwan Legas daga ranar 6 ga watan Yuni zuwa 14 ga watan Yuni. Hukumar ta ce jiragen na dauke ne da kayayyakin man fetur, da kayan masarufi, da daskararren kifi, da kwantenoni, da sukari mai […]Continue reading
Labarai

Gwamnatin Jihar Jigawa ta gina sabbin makarantu ninkin wadanda ake dasu a baya – Umar Namadi

Gwamnatin Jihar Jigawa tace ta gina sabbin makarantu da dama kari kan wadanda ake dasu a fadin jiharnan. Mataimakin Gwamnan Jiha, Malam Umar Namadi ya bayyana haka lokacin bude bita ta kwanaki uku da aka shiryawa malaman turanci da lissafi kan dabarun aiki da na’urar kwamfuta a Dutse. Umar Continue reading
Labarai

Jam’iar Abuja sun kori farfesoshi guda biyu saboda laifin lalata da dalibai

Mataimakin Shugaban Jami’ar Abuja, Farfesa Abdul-Rasheed Na-Allah, yace hukumar makarantar ta dauki tsattsauran mataki akan malaman da ke lalata da dalibai. Ya kara da cewa tini suka kori farfesoshi biyu saboda laifin. Na’Allah ya shaidawa Kamfanin Dillancin Labarai na kasa NAN a yau a birnin Continue reading
Labarai

Ɗaya daga cikin daliget na jihar Jigawa ya rasu a Abuja

Ɗaya daga cikin daliget na jihar Jigawa ya rasu gabanin zaɓen fitar da gwani na takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC a birnin tarayya, Abuja. A cewar rahotannin da muke samu ya rasu ne bayan wata rashin lafiya da ta iske shi a Abuja. Karin bayani na tafe…Continue reading
Labarai

Kamfanin jiragen saman Najeriya mai suna Nigeria Air ya karbi lasisin sufurin jiragen sama domin fara aiki

Kamfanin jiragen saman Najeriya mai suna Nigeria Air, ya karbi lasisin sufurin jiragen sama domin fara aiki. Da take tabbatar da hakan ta shafinta na Twitter a jiya, Ma’aikatar Sufurin Jiragen Sama ta Kasa ta ce lasisin sufurin jiragen sama da Darakta Janar na Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Continue reading