Browsing Category
Addini
Hukumar SSS ta ankarar da al’umma akan yiwuwar kai harin ta’addaci a ranar Sallah
Hukumar tsaro ta farin kaya ta kasa SSS a Abuja, ta gargadi jama’a da su yi taka-tsan-tsan da hare-haren ‘yan ta’adda a yayin bikin Babbbar sallar ta bana.
Mai magana da yawun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NAHCON ta bayyana damuwa kan yawan mata masu dauke da juna biyu a hajjin bana
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON ta bayyana damuwa kan yawan mata masu dauke da juna biyu da suka samu zuwa kasa mai tsarki domin gudanar da aikin hajjin bana.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Harshen larabci na daya daga cikin manyan yaruka mafiya farinjini da daukaka a duniya
Harshen larabci na daya daga cikin manyan yaruka mafiya farinjini da daukaka a duniya, kazalika shine yaren addinin musulunchi kuma yaren fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu SAW.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sheik Yahya Jingir ya yi kira ga ƴan Najeriya da su koma kare kawunansu daga hare-haren ƴan bindiga
Shugaban kungiyar Jama’atu Izalatil Bidia Wa-Ikamatis Sunnah (JIBWIS) na kasa, Asheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su koma kare kawunansu daga hare-haren!-->…
Read More...
Read More...
Jagoran darikar Shi’a a Najeriya ya zargi gwamnatin tarayya da muzguna masa tare da matarsa Zeenat
Jagoran darikar Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya zargi gwamnatin tarayya da muzguna masa tare da matarsa Zeenat, ta hanyar rike musu fasfunansu, watanni 3 bayan babbar!-->…
Read More...
Read More...
Yan Boko Haram sun kai sabon hari a karamar hukumar Tarmuwa a jihar Yobe
Wasu mahara da ake kyautata zaton mayakan kungiyar Boko Haram ne sun kaddamar da hari a garin Babbangida, hedkwatar Karamar Hukumar Tarmuwa, a Jihar Yobe.
Wata majiya a yankin ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mayakan Boko Haram sama da dubu 8 sun mika wuya ga sojoji a jihar Borno
Mukaddashin Babban Kwamandan Runduna ta 7, Abdulwahab Eyitayo, ya ce kawo yanzu mayakan Boko Haram sama da dubu 8 sun mika wuya ga sojoji.
Ya ce mayakan sun mika wuya daga maboyarsu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Allah ya yiwa matar shugaban darikar Tijjaniya Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Allah ya yiwa Matar Shugaban Darikar Tijjaniya Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Hajiya Zainab Dahiru Bauchi rasuwar a jiya Lahadi.
Manema Labarai sun rawaito cewa Marigayiyar ta rasu ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dalilan da yasa tawagar lauyoyin da ke wakiltar Sheikh Abduljabbar Kabara suka janye wakilcin su
Tawagar lauyoyin da ke wakiltar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a shari’ar sabo da ake yiwa malamin, sun janye wakilcin su.
Lauyoyin da Haruna Magashi ke jagoranta, sun nemi su!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dalilan da yasa kotu ta umarci da a yiwa Abduljabbar Sheikh Nasir Kabara gwajin kwakwalwa
Wata kotun musulunci da ke shari'ar Malamin addinin nan Abduljabbar Sheikh Nasir Kabara ta umarci a yi masa gwajin kwakwalwa da na kunne a wani zaman cigaban shari'ar da ake yi masa a!-->…
Read More...
Read More...