Home Labarai Archive by category Addini

Addini

Addini Labarai

Jagoran darikar Shi’a a Najeriya ya zargi gwamnatin tarayya da muzguna masa tare da matarsa Zeenat

Jagoran darikar Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya zargi gwamnatin tarayya da muzguna masa tare da matarsa Zeenat, ta hanyar rike musu fasfunansu, watanni 3 bayan babbar kotun jihar Kaduna ta wanke su daga dukkan laifi. Malamin da matarsa, wadanda ke jagorantar kungiyar ‘yan’uwa musulmi ta Shi’ah a kasarnan, an hana su samun wasu […]Continue reading
Addini Labarai

Hukumar leken asiri ta kasa ta musanta cewa tana rike da fasfunan Sheikh El-Zakzaky da matarsa

Hukumar leken asiri ta kasa ta musanta cewa tana rike da fasfunan Sheikh Ibrahim El-Zakzaky da matarsa, Zeenat. Hakan na kunshe ne cikin sakon martanin hukumar zuwa ga malamin da matarsa, dangane da wasikarsu ta neman fasfunansu domin tafiya ganin likita zuwa kasar waje. Malamin da matarsa, ta bakin lauyoyinsu, karkashin jagorancin Femi Falana, wani […]Continue reading
Addini Labarai

Mutum 3 ne suka mutu yayin da wasu 50 suka jikkata bayan wani bam ya tashi yayin da yan Shi’a suke tattaki a Pakistan

Akalla mutane uku sun mutu yayin da wasu 50 suka jikkata bayan wani bam ya tashi a cikin jerin gwanon ‘yan Shi’a yayin da suke tattaki a tsakiyar Pakistan. An tsaurara tsaro a yau yayin da ‘yan shi’ar marasa rinjaye a kasar, suka yi bikin Ashura. Hotunan bidiyo na kafofin sada zumunta sun nuna mutanen […]Continue reading