Browsing Category
Siyasa
An rantsar da sabbin manyan sakatarori guda 16 a jihar Ribas
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, a ranar Talata ya rantsar da sabbin manyan sakatarori guda 16 a zauren majalisar zartarwa na gidan gwamnati da ke Fatakwal.
Gwamnan ya bukace!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta ce a shirye take tsaf domin gudanar da zaben cike gurbi a jihar Cross River
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa, INEC, ta ce ta shirya tsaf domin gudanar da zaben cike gurbi da zai gudan a ranar 3 ga watan Fabrairu a jihar Cross River.
Shugabar wayar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jagoran darikar Tijjaniyya a Najeriya ya bayyana goyon bayansa ga gwamnatin Bola Tinubu
Mai martaba Sarkin Kano na 14 kuma jagoran darikar Tijjaniyya a Najeriya ya bayyana goyon bayansa ga gwamnatin shugaban Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa shugaban ya karbi mulki a cikin!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya jaddada alkawarin gwamnatin sa na samar da ci gaba mai dorewa a yankin Neja Delta
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya jaddada alkawarin gwamnatin sa na samar da ci gaba mai dorewa a yankin Neja Delta.
Shugaban kasar ya bayyana haka ne a lokacin da yake ganawa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumomin Uganda na tsare da tsohon mataimakin ministan harkokin tsaron cikin gidan Kenya
Hukumomin Uganda na tsare da tsohon mataimakin ministan harkokin tsaron cikin gidan Kenya Stephen Tarus bisa zargin safarar zinare zuwa cikin ƙasar ta hanyar amfani da takardun jabu.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotun Koli zata yanke hukuncin shari’ar zaben gwamnonin jihohi 7 ranar Juma’a
Kotun Kolin Najeriya da ke zamanta A babban birnintarayya, Abuja, za ta yanke hukunci kan kararrakin gwamnoni bakwai a ranar Juma’a, 12 ga Janairu, 2024, wanda zai fara da karfe 9 na!-->…
Read More...
Read More...
Dakatar da Betta Edu zai sa kowa ya shiga taitayin sa – Shekarau
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya yaba wa Shugaba Tinubu kan matakin dakatar da Ministar Ma’aikatar Jin Ƙai, Betta Edu domin ba hukumar EFCC damar gudanar da bincike!-->…
Read More...
Read More...
Zamu aiwatar da dukkanin tsare-tsaren kasafin kudin jihar Zamfara na shekarar nan
Gwamnan jihar zamfara Dauda Lawal, ya bayar da tabbacin aiwatarda dukkanin tsare-tsaren kasafin kudin jihar na shekarar nan.
Gwamnan ya bayar da tabbacin ne a lokacin taron!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya kori manyan jami’an da ya gada daga tsohuwar gwamnatin data gabata
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kori shugaban Hukumar sanya idanu akan hada-hadar kasuwanci ta Najeriya FCCPC, Mista Babatunde Irukera da Darakta-Janar kuma shugaban hukumar BPE!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Kano ta fara biyan diyyar Naira Biliyan talatin na rusau
Gwamnatin jihar Kano ta soma biyan diyyar naira biliyan talatin na rusau da tayi ga masu shagunan masallacin idi dake birini jihar.
Masu shagunan karkashin kungiyar mamallakn!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...