Home Posts tagged Flood
Jigawa Labarai Rayuwa Sawaba

Sanata Ibrahim Hassan ya kai agaji ga wadanda ambaliya ta shafa

A nan jihar Jigawa, yayinda al’umma ke cikin halin damuwa sakamakon ifti’la’in ambaliyar ruwa da tayi sanadin muhallai da gonakinsu, a kokarin saukaka radadin zukata, sanatan jihar mai wakiltar santoriyar gabas Barrister Ibrahim Hassan, ya bayar da gudun mawar kayayyakin tallafi ga wadanda abin ya shafa a karamar hukumar Kriskasamma. Da yake mika kayayyakin a […]Cigaba
Jigawa Mayan Labarai Rayuwa Sawaba Siyasa

Gwamnatin Jigawa na Duba Yiwuwar Tashin Garin Daƙayyawa a Karamar Hukumar Kaugama

Gwamnatin Jihar Jigawa na duba yiwuwar tashin garin Dakayyawa a Karamar Hukumar Kaugama, a mayar da shi zuwa wani waje daban mai tudu, sanadiyyar iftila’in ambaliyar ruwan dake abbadar garin duk shekara. Ya zuwa yanzu dai, Kananan Hukumomi 3 ne a nan jihar ta Jigawa, ambaliyar ruwan ta shafa a bana. Ambaliyar tayi awon gaba […]Cigaba