Home Labarai Archive by category Jigawa

Jigawa

Jigawa Labarai Mayan Labarai Siyasa

Gwamna Badaru ya bada gudunmuwar miliyan 20 ga yan kasuwar Katsina

Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Mohammed Badaru Abubakar ya bayar da gudummuwar naira milyan ashirin ga mutanen da iftila’in gobara ya afka musu a babbar kasuwa ta jihar katsina. Gwamnan ya bayyana gudummawar ne a lokacin da ya ziyarci Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari tare da takwaran sa na Jihar Kebbi Alhaji Atiku […]Continue reading
Jigawa Labarai Siyasa

Gwamna Badaru da sauran manyan APC sun halarci taro domin tunawa da Sardauna.

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, Bola Ahmed Tinubu da sauran manyan, da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso, da tsohon shugaban hukumar EFCC sun halarci taron lakca ta shekara shekara domin tun Sir Ahamadu Bello Sardaunan Sokoto, a dakin taro na arewa house a Jihar Kaduna. Sauran manyan mutane da suka […]Continue reading
Jigawa Labarai Rayuwa

SEMA ta raba tallafi ga manoman da ambaliyar ruwa ya shafa a Jigawa.

Hukumar Agajin Gaggawa ta jihar Jigawa (SEMA) ta raba kayayyakin tallafi ga manoman da ambaliyar ruwa ya shafa shekaru biyu da suka gabata a karamar hukumar Buji. Daraktan gudanarwa na hukumar Alhaji Sabo Ibrahim ya bayyana hakan a lokacin rabon kayayyakin. Yace sakamakon rahotan da hukumar ta karba daga karamar hukumar ya sanya gwamna Badaru […]Continue reading