Browsing Category
Jigawa
Gwamnatin Jigawa ta yanke shawarar daukar malaman gona masu digiri guda 400
Gwamna Umar Namadi ya yi gargadi cewar manoman da aka baiwa bashin kayayyakin noma karkashin shirin noman alkama na kasa kuma basa cikin shirin zasu biya farashin irin yadda yake a!-->…
Read More...
Read More...
Al’ummar unguwar Mandara dake garin Hadejia sun shirya bikin karrama Dr. Usman Aliyu
Al’ummar unguwar Mandara dake karamar hakumar Hadejia sun shirya bikin karrama Dr. Usman Aliyu wanda ya kammala karatun digirin digir-gir a jami’ar Najeriya ta Nsuka.
Da yake jawabi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NLC da TUC reshen jihar Jigawa sun yi watsi da batun biyan karin albashin Naira dubu 10
Kungiyoyin Kwadago na kasa, NLC da TUC reshen jihar Jigawa sun yi watsi da batun biyan karin albashin Naira dubu 10 da gwamnatin jihar ta shirya fara biya daga watan jumairun daya!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar jin dadin Alhazai zata gudanar da bita ga sabbin jamianta na kananan hukumomi
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Jigawa zata gudanar da taron bitar sanin makamar aiki ga sabbin jamianta na kananan hukumomi wato center officers.
Hakan na kunshe ne a wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Asusun yan fansho ya kammala biyan hakkokin iyalan ma’aikata 86 da suka mutu a bakin aiki
Asusun yan fansho na Gwamnatin jihar jigawa dana kananan hakumomin jiha yace ya kammala biyan dukkan hakkokin iyalan ma’aikata 86 da suka mutu a bakin aiki na sama da naira miliyan!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta godewa Alhaji Sule Lamido bisa bayar da gidansa daya ke ciki ga jami’ar jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta godewa tsohon gwamnan Jihar Alhaji Sule Lamido bisa bayar da gidansa daya ke ciki ga jami’ar jiha, domin mai dashi cibiyar nazari da binciken ilimin addinin!-->…
Read More...
Read More...
Za’a tantance matasa fiye da 3,600 da suka nemi aiki karkashin shirin J-agro
Gwamnatin jihar Jigawa zata gudanar da aikin tantance matasa fiye da dubu uku da dari shida da suka nemi aiki a matsayin malaman gona karkashin shirin j-agro.
Mai baiwa gwamna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bankin NIRSAL sun fara horar da ma’aikatan aikin gona dubu 2 a jihar jigawa
Bankin tallafawa kananan masana’antu NIRSAL tare da hadin gwiwar gwamnatin Jihar Jigawa sun fara horar da ma’aikatan aikin gona dubu 2 domin bunkasa harkar noman zamani a jihar.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Hisbah ta bukaci hadin kan DSS domin bunkasa ayyukan su a fadin jihar jigawa
Kwamatin sake fasalin ayyukan hakumar Hisbah ya bukaci hadin kai da goyon bayan hakumar yansanda da hakumar tsaron farin kaya ta DSS domin bunkasa ayyukan su a fadin jihar jigawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta duba ayyukan da karamar hukumar Birniwa
Tawagar kwamatin lura da kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ta duba ayyukan da karamar hukumar Birniwa ta gudanar a karkashin Asusun Magance Matsalolin Muhalli na Kasa!-->…
Read More...
Read More...