Browsing Category
Jigawa
Gobara ta salwantar da rayukan mutane akalla 50 a jihar jigawa
Akalla mutane 50 ne suka rasa rayukansu da dukiyoyin su da suka kai kimanin Naira miliyan 215 a wata gobara da ta tashi a Jigawa a shekarar 2023 da ta gabata.
Daraktan hukumar kashe!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutane uku da ake zargi da satar awaki 48 a Babura da Kiyawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta ce ta kama wasu mutane uku da ake zargi da satar awaki 48 a kananan hukumomin Babura da Kiyawa na jihar nan.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar nan,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An biya yan Fansho kudi Naira miliyan dubu daya da miliyan dari takwas da ashirin da uku a jihar…
Asusun Adashen Gata na Fansho na jiha da kuma kananan hukumomin jihar Jigawa ya biya kudi naira miliyan dubu daya da miliyan dari takwas da ashirin da uku a matsayin hakkokin ma’aikata!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da Naira miliyan dubu 5 kan inganta harkokin samar da ruwan sha
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da naira miliyan dubu 5 domin sayen man disel da sauran kayyayaki domin inganta harkokin samar da ruwan sha a fadin jihar.
Kwamashinan yada labarai,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata samarda irin kifi domin zubawa a madatsun ruwa
Gwamnatin jihar Jigawa zata samarda irin kifi daban-daban domin zubawa a wasu madatsun ruwa na mazabar dattawa uku dake fadin jihar nan
Daraktar kula da sashin kifi ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Karamar Hukumar Gumel ta jaddada kudirinta na kare lafiyar al’ummar yankin
Mukaddashin shugaban karamar Hukumar Alhaji Haladu Musa Mele ya bayyana hakan a lokacin taron tattaunawa da jamian hukumar tsaftar mahalli ta jiha da kungiyoyi da masu gidajen sayarda!-->…
Read More...
Read More...
An samar da kayayyakin koyo da koyarwa ga makarantun yayan Fulani makiyaya a jihar Jigawa
Hukumar kula da makarantun yayan Fulani makiyaya ta jihar Jigawa ta samar da kayayyakin koyo da koyarwa ga makarantun yayan Fulani makiyaya na kananan hukumomin Ringim da kuma Taura
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi Naira biliyan daya domin aiwatar da tsarin inshorar lafiya
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi naira biliyan daya a wannan shekarar domin aiwatar da tsarin biyan inshorar lafiya na jama’a a karkashin hukumar inshorar lafiya ta jihar Jigawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya jaddada alkawarin gwamnatin sa na samar da ci gaba mai dorewa a yankin Neja Delta
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya jaddada alkawarin gwamnatin sa na samar da ci gaba mai dorewa a yankin Neja Delta.
Shugaban kasar ya bayyana haka ne a lokacin da yake ganawa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta haramta yin amfani da lambobin gwamnati a motocin ma’aikata
Gwamnatin jihar Jigawa ta haramta yin amfani da lambobin gwamnati a motocin maaikata da sauran alumma na kashin kansu.
Shugaban Hukumar tara kudaden shiga ta jiha, Nasiru Sabo Idris!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...