Browsing Category
Jigawa
An samar da kayayyakin koyo da koyarwa ga makarantun yayan Fulani makiyaya a jihar Jigawa
Hukumar kula da makarantun yayan Fulani makiyaya ta jihar Jigawa ta samar da kayayyakin koyo da koyarwa ga makarantun yayan Fulani makiyaya na kananan hukumomin Ringim da kuma Taura
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi Naira biliyan daya domin aiwatar da tsarin inshorar lafiya
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi naira biliyan daya a wannan shekarar domin aiwatar da tsarin biyan inshorar lafiya na jama’a a karkashin hukumar inshorar lafiya ta jihar Jigawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya jaddada alkawarin gwamnatin sa na samar da ci gaba mai dorewa a yankin Neja Delta
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya jaddada alkawarin gwamnatin sa na samar da ci gaba mai dorewa a yankin Neja Delta.
Shugaban kasar ya bayyana haka ne a lokacin da yake ganawa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta haramta yin amfani da lambobin gwamnati a motocin ma’aikata
Gwamnatin jihar Jigawa ta haramta yin amfani da lambobin gwamnati a motocin maaikata da sauran alumma na kashin kansu.
Shugaban Hukumar tara kudaden shiga ta jiha, Nasiru Sabo Idris!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matasa 16,000 ne suka nemi aikin dan sanda a jihar jigawa
Akalla matasa dubu 16 ne suka nemi aikin dan sanda a matakin kurata cikin gurabe 270 da jihar jigawa ke da shi.
Kakakin hakumar yan sanda na jihar Jigawa DSP Lawan Shiisu Adamu, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar manoma ta AFAN ta yabawa Gwamna Mallam Umar Namadi
Hadaddiyar kungiyar manoma ta kasa reshen jihar Jigawa AFAN ta yabawa Gwamna Mallam Umar Namadi bisa kokarinsa na bunkasa aikin noma a jihar nan.
Hakan na kunshe ne a wata sanarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata kashe kimanin Naira biliyan hudu da rabi a duk shekara kan dalibai
Gwamnatin jihar Jigawa zata kashe kimanin naira biliyan hudu da rabi a duk shekara wajen biyan kudaden yan makaranta.
Gwamna Umar Namadi ne ya bayyana hakan a jiya a wajen taron!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutane 5 bisa zargin sata, da lalata dukiyoyin jama’a a jihar Jigawa
Rundunar yansandan jihar jigawa ta kama mutane 5 bisa zargin sata, da lalata dukiyoyin jama’a dana gwamnati da kuma dillacin miyagun kwayoyi.
A cewar kakakin hakumar DSP Lawan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin mu tayi shirin samar da Tam miliyan biyu na Alkama – Gwamna Namadi
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi yace gwamnatin sa tayi shirin samar da Tam miliyan biyu na Alkama domin fitarwa zuwa kasashen waje karkashin shirin noman Alkama na kasa da na!-->…
Read More...
Read More...
An biya fiye da Naira Miliyan 537 ga daliban jihar Jigawa dake karatu a manyan makarantu 23
Hukumar bada tallafin karatu ta jihar Jigawa ta ce ta biya tallafin karatu na fiye da naira miliyan 537 ga daliban jiha dake karatu a manyan makarantu 23 dake jihohin Jigawa da kuma!-->…
Read More...
Read More...