Browsing Category
Siyasa
Shugaba Tinubu ya amince da kudi naira biliyan 50 domin taimakawa jihohin arewa maso yamma
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana cewa shugaban kasa bola Tinubu ya amince da kudi naira biliyan 50 domin taimakawa jihohin arewa maso yamma da ayyukan ta’addanci!-->…
Read More...
Read More...
Sojojin Gabon sun bayyana kawo ƙarshen ɗaurin talalar da suke yi wa hamɓararren shugaban ƙasar
Sojojin da suka yi juyin mulki a Gabon sun bayyana kawo ƙarshen ɗaurin talalar da suke yi wa hamɓararren shugaban ƙasar Ali Bongo, suna masu cewa a yanzu yana da damar barin ƙasar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
PDP ta yi watsi da hukuncin da Kotun Sauraron Kararrakin Zabe ta yanke
Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP a Nijeriya ta yi watsi da hukuncin da Kotun Sauraron Kararrakin Zabe ta yanke na tabbatar da Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban kasar.
A wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Buhari ya bayyana jin daɗinsa kan hukuncin da kotun ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta yanke
Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana jin daɗinsa kan hukuncin da kotun ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta yanke.
Wanda ya tabbatar da nasarar jam'iyyar APC a zaɓen!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinibu ya gina Najeriya kan tafarkin cigaba a cikin kwanaki 100
Gwamnatin tarayya tace, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinibu ya gina kasar nan kan tafarkin cigaba a cikin kwanaki 100 da yayi a Ofis.
Ministan yada labaraim Mohammed Idris ne ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban mulkin sojan Gabon ya yi alkawarin mayar da kasar bisa tafarkin dimokuradiyya
Sabon shugaban mulkin sojan Gabon ya yi alkawarin mayar da kasar bisa tafarkin dimokuradiyya, amma ya ki bada lokacin da za a gudanar da sabon zabe.
Janar Brice Oligui Nguema ya ce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
AU ta dakatar da kasar Gabon daga shiga harkokin kungiyar bayan juyin mulkin sojoji na ranar laraba
Kungiyar tarayyar Afika AU ta dakatar da kasar Gabon daga shiga harkokin kungiyar bayan juyin mulkin sojoji na ranar laraba, lamarin da kungiyar tayi Allah wadai da shi.
Matakin ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya zata bada taimako ta hanyoyi daban-daban ga mabukata
Ministan bada agaji da yaki da talauci Dr Betta Edu, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya zata samar da asusun tallafi da bada agaji na fadar shugaban kasa.
Betta Edu ta bayyana haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu ya shawarci sojojin da ke mulki a Nijar, su mayar da ƙasar kan turbar dimokraɗiyya a…
Jagoran ƙungiyar Ecowas kuma shugaban Najeriya Bola Tinubu ya shawarci sojojin da ke mulki a Nijar, su mayar da ƙasar kan turbar dimokraɗiyya a cikin wata tara, kamar yadda Najeriya ta!-->…
Read More...
Read More...
Babu wanda ya isa ya kore ni daga PDP – Wike
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ƙalubalanci jam'iyyarsa ta PDP kan barazanar korarsa, yana mai cewa babu wanda ya isa.
A lokacin wata tattaunawa da ya yi da kafar Talabijin Channels,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...