Browsing Category
Siyasa
Gwamnatin shugaba Tinubu ta baiwa mata dama domin suma su bada tasu gudunmawar
Matar shugaban kasa Oluremi Tinubu, tace wannan gwamnatin ta shugaba Bola Ahmed Tinubu ta baiwa mata dama domin suma su bada tasu gudunmawar domin cigaban kasa.
A cewar ta, gwamnati!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Radadin faduwa zabe ne yasa Atiku ke neman a soke nasarar Bola Tinubu – Felix Morka
Jam’iyyar APC tayi ikirarin cewa dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar,radadin faduwa zabe da yayi a zabuka daban-daban ne yasa neman soke nasarar!-->…
Read More...
Read More...
Lauyoyin Atiku sun shigar da kara suna kalubalantar zuwan Tinubu Jami’ar jihar Chikago
Tawagar lauyoyin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar sun shigar kara suna kalubalantar bulaguron shugaban kasa Bola Tinubu zuwa jami’ar jihar Chikago domin hana!-->…
Read More...
Read More...
Alkalan Najeriya na cigaba da jagorantar shari’ar rikicin siyasa a kowace rana
Babban alkalin alkalan kasa mai sharia Olukayode Ariwoola ya bayyana damuwa kan karuwa rikicin siyasa, da alkalai ke cigaba da jagoranta a kowace rana.
Mai shari’a Ariwoola ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Bauchi ta bayyana shirye-shiryen sake duba tsarin albashi
Gwamnatin jihar Bauchi ta bayyana cewa tana kan shirye-shiryen sake duba tsarin albashi da kuma biyan albashin mambobin cibiyoyin gargajiya da suka hada da Sarakuna da Hakimai da Kauye!-->…
Read More...
Read More...
Oluremi Tinubu jiya ta bada gudunmawar Naira Milyan 500 ga iyalai 500 a jihar Filato
Matar shugaban kasa Oluremi Tinubu, a jiya ta bada gudunmawar Naira Milyan 500 ga iyalai 500 a jihar Filato biyo bayan tashin hankali da aka samu a jihar.
Wadanda suka amfana da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
IPAC ta amince da dage zaben kananan hukumomin jihar Yobe da aka shirya gudanarwa a watan Nuwamba,…
Kungiyyar hadin kan jami’iyyun siyasa (IPAC) reshen jihar Yobe, ta amince da matakin da aka dauka na dage zaben kananan hukumomin da aka shirya gudanarwa a watan Nuwamba, 2023.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta bayyana Simon Lalong a matsayin wanda ya lashe zaɓen kujerar majalisar dattawa mai wakiltar…
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓen 'yan majalisar dattawa ta kasa, mai mazanta a Jos da ke jihar Filato, ta bayyana tsohon gwamnan jihar Simon Lalong wanda ya tsaya takarar ɗan majalisar!-->…
Read More...
Read More...
Kashim Shettima ya nanata kudurin gwamnatin su na kyautata jin dadin ‘yan Najeriya
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya nanata kudurin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na kyautata jin dadin ‘yan Najeriya a cikin shirye-shiryenta.
Shettima ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Makarantu masu zaman kansu na jihar Kano ta yi barazanar yin fito-na-fito da gwamnatin…
Kwamitin hadin gwiwa na kungiyar Makarantu masu zaman kansu, gamayyar duk wasu makarantu masu zaman kansu a jihar Kano, ta yi barazanar yin fito-na-fito da gwamnatin jihar yayin da aka!-->…
Read More...
Read More...