Browsing Category
Siyasa
Aisha Iliyasu ce halastacciyar shugabar Ƙungiyar ‘Yan Jaridu Mata ta Kasa a Jihar Jigawa –…
Kungiyar ‘Yan Jaridu Mata ta Kasa, NAWOJ ta jaddada Aisha Iliyasu Abubakar da aka zaba ranar 1 ga watan Nuwamba a matsayin halastacciyar shugabar kungiyar a jihar Jigawa.
Kungiyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nadin da aka yi wa alkalai 22 na kotun koli a Najeriya ya tayar da kura a bangaren shari’a
Hakan ya faru ne saboda wasu manyan alkalai masu rike da mukaman gwamnati da wadanda suka yi ritaya sun shiga cikin jerin sunayen da hukumar kula da harkokin shari’a ta tarayya, ta!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware N2Bn a cikin kasafin kudi na shekarar 2024 domin gudanar da wasu…
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi naira biliyan biyu a cikin kasafin kudi na shekarar 2024 domin gudanae da wasu manyan aikin titunan jihar.
Gwamna Malam Umar Namadi shine ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta yi kira da a kara yawan kudaden da ake baiwa ‘yan majalisa
Majalisar dattawa ta yi kira da a kara yawan kudaden da ake baiwa ‘yan majalisar a matsayin kudaden ayyukan mazabu.
Haka nan Majalisar Dattawa ta yi kira da samar da wani kudiri na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Baza mu lamunci duk wani nau’in taruwar jama’a da sunan zanga-zanga ko tada zaune tsaye ba a jihar…
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da cewa zata samarwa mazauna jihar tsaro da zaman lafiya, kafin da kuma bayan sanar da hukuncin zaben gwamnan Jihar.
Kwamishinan ‘Yan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugabancin kungiyoyin NLC da TUC da kungiyar ‘Yan Fansho sun yabawa gwamna Uba Sani
Shugabancin kungiyoyin kwadago na NLC da TUC da kungiyar ‘Yan Fansho a Jihar Kaduna, sun yabawa gwamnan jihar Uba Sani sakamakon sakin kudi kimanin Naira Bilyan 3.1 domin biyan ‘Yan!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu na kokarin inganta rayuwar ‘Yan Najeriya marasa galihu – Shettima
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, yace shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na kokarin inganta rayuwar ‘Yan Najeriya marasa galihu.
Kashim Shettima ya fadi haka a fadar shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar NAWOJ sun taya Zainab Shua’ibu Rabo murnar zama Babbar mai taimaka wa gwamna kan harkokin…
Sabuwar shugabar kungiyar mata ‘Yan jaridu ta kasa reshen jihar Jigawa Aisha Ilyasu Abubakar, ta mika sakon taya murna da Zainab Shu’aibu Rabo bisa nadin da gwamnan Malam Umar ya mata!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Zamfara zai rabawa wadanda hare-haren ‘yan bindiga ya shafa kayan tallafin rage radadi…
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya karbi kayan tallafin rage radadi domin rabawa wadanda hare-haren ‘yan bindiga ya shafa a jihar.
Gwamna Lawal ya karbi kayan ne ranar Alhamis!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammad ya kaddamar da aikin titi na kudi kimanin N10Bn
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammad, ya kaddamar da aikin titi mai hannu biyu mai nisan Kilo Mita 11 a daga Ningi zuwa Gudduba kan kudi kimanin Naira Bilyan 10.
Da yake jawabi yayin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...