Browsing Category
Siyasa
An rantsar da Aisha Iliyasu Abubakar a matsayin shugabar kungiyar NAWOJ reshen Jihar Jigawa
Shugabar kungiyar NAWOJ ta kasa, Ladi Bala, ta rantsar da Aisha Iliyasu Abubakar a matsayin shugabar kungiyar NAWOJ reshen Jihar Jigawa na tsawon shekaru uku.
Rantsuwar ta gudana ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta maka shugabannin kungiyar ECOWAS a kotu
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar karkashin jagorancin Janar Abdourahmane Tchiani ta maka shugabannin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS a kotu kan takunkumin!-->…
Read More...
Read More...
An kara tabbatar da Garba Bulangu a matsayin shugaban kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar…
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa ta kara tabbatar da Garba Muhammad Bulangu a matsayin shugaban kungiyar ‘Yan Jaridu na kasa reshen jihar Jigawa.
Wannan dai na kunshe ta cikin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutane 7 da suka shiga zanga-zanga a jihar Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane bakwai da suka shiga zanga-zangar da akayi ranar Laraba a jihar biyo bayan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke na korar Gwamna!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Ribas ya nemi a rusa ‘yan kwamitin riko na jam’iyyar a jihar
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Ribas, Emeka Beke, ya yi kira ga shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje, da ya janye matakin da kwamitin ayyuka na kasa ya dauka na rusa!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya gaji matsalolin tabarbarewa tattalin arziki ne daga tsohuwar gwamnati – Charles…
Gwamnan jihar Anambra Farfesa Charles Soludo, ya bayyana cewa shugaba Tinubu ya gaji matsalolin tabarbarewa tattalin arziki ne daga tsohuwar gwamnatin da ya gada.
Soludo ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin shugaba Tinubu na da burin yin garambawul mai dorewa a fannin kiwon lafiya
Majalisar Tattalin Arzikin Kasa ta amince da shirin sake fasalin cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko da na manyan cibiyoyi dubu 17,000 da 774 a fadin kasar nan baki daya.
Wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An dakatar da Shugaban Ƙungiyar Ƴan Jaridu ta Kasa, NUJ, reshen Jihar Jigawa
Kwamitin gudanarwa na kungiyar ‘Yan jaridu ta kasa reshen jihar Jigawa, a zaman ganawar da yayi a yau, ya dauki matakin dakatar da shugaban kungiyar na Jiha, Garba Muhammad Bulangu,!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 200 masu bukata ta musamman ne suka amfana da tallafin N2,000,000 a karamar hukumar…
Akalla mutane 200 masu bukata ta musamman ne suka amfana da tallafin Naira Milyan 2 a karamar hukumar Guri, wanda Sanatan Jigawa ta gabas Ahmed Abdul Hamid ya samar.
Mataimakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wannan dambarwar siyasar duka bita da kulli ne da ake yiwa Rabiu Musa Kwankwaso
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce dukkanin wani kalubale da dambarwar siyasa da yake fuskanta a halin yanzu bita da kulli ne kawai ake yiwa Ubangidansa a siyasa, Rabiu Musa!-->…
Read More...
Read More...