A jawabin da ya gabatar Daraktan hukumar na jiha, Malam Shu`aibu Karamba Haruna yayi dogon bayani akan matakan da ya kamata a dauka domin kare yaduwar cutar Covid-19.Cigaba
Kwamishinonin yada labarai Alh Isa Bajini Galadanci dana Kudi Alh. Abdulsamad Dasuki da na lafiya Dr. Ali Muhammad Inname sune suka yi ma manema labarai bayanin bayan taron na Majalisar.Cigaba
Shugaban Kasar ya fadi haka cikin wata sanarwa da ya gabatar wajen taron China da kasashen Afirka domin taimakawa a yaki da cutar corona, wanda aka shirya tare da hadin gwiwar kungiyar hadin kan China da Afirka.Cigaba
Kamfanonin sun yi ikirari daban-daban, wadanda suka hada da samar da maganin cutar corona kai tsaye zuwa samar da maganin da zai warkar da alamun cutar.Cigaba
Manajin Darakta na kamfanin, Mista Ganan, shine ya mika kayan ga kwamishinan lafiya na jiha a Dutse.Cigaba
Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar wanda ya karbi gudunmawar ya yabawa kokarin bankin wajen kula da al’umma, inda ya bukaci sauran kamfanoni da masu hannu da shuni, su yi koyi da karamcin.Cigaba
A wata sanarwa da kakakin shugaban kasa, Femi Adesina, ya fitar, yace kwamitin karta kwanan yayi masa bayani akan matakan da za a dauka a gaba, wajen magance annobar a kasarnan.Cigaba
Kwamishinan lafiya na jihar Aminu Tsanyawa ne sanar da haka ga manema labarai jiya Alkhamin a birnin Kano.Cigaba
Shugaban kwamatin kuma kwamishinan lafiya na jiha Dr Abba Zakari ne ya sanar da haka ga manema labarai a birnin Dutse.Cigaba
Bayan da jihohin Arewa suka cimma matsaya akan dakatar da al'amarin Almajirci a yankin, ta hanyar mayar da kowanne Almajiri garin da ya fito, yanzu haka jihar Jigawa ta karbi irin wadannan Almajirai da aka koro masu yawan gaske da suka doshi dubu. A hakan ma wasu na kan hanyar su ta zuwa.Cigaba