Browsing Category
Labarai
Hukumar NDLEA na neman wata sarauniyar kyau ta shekarar 2015 ruwa a jallo
Hukumar yaki da sha da fataucxin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bayyana wata sarauniyar kyau a shekarar 2015 a matsayin wadda ake nema ruwa a jallo saboda zarginta da hannu a safarar!-->…
Read More...
Read More...
Nasir Charity Development Foundation (NANAS) sun aurar da mata 300 a garin Birnin Kebbi
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris tare da hadin gwiwar gidauniyar Nafisa Nasir Charity Development Foundation (NANAS) sun aurar da mata 300 a garin Birnin!-->…
Read More...
Read More...
Za’a raba wa manoman rani man fetur kyauta
Gwamna Nasiru Idris na jihar Kebbi yace gwamnatin tarayya hadin guiwa da gwamnatin jihar Kebbi sun kammala shirye-shiryen rabawa manoman rani man fetur kyauta a matsayin tallafi domin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya za ta kaddamar da kwamitin da zaiyi aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata
Gwamnatin tarayya za ta kaddamar da wani kwamiti mai wakilai 37 da zaiyi aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata na kasa, tare da bayar da shawarwari kan karin mafi karancin!-->…
Read More...
Read More...
Kotun duniya taki bai wa Isra’ila umarnin tsagaita wuta a Gaza
Kotun duniya taki bai wa Isra’ila umarnin tsagaita wuta a ci gaba da yakin da ake gwabzawa a Gaza, sai dai ta bata umarnin daukar duk matakan da suka dace wajen ganin ta hana sojojin!-->…
Read More...
Read More...
Bankin NIRSAL sun fara horar da ma’aikatan aikin gona dubu 2 a jihar jigawa
Bankin tallafawa kananan masana’antu NIRSAL tare da hadin gwiwar gwamnatin Jihar Jigawa sun fara horar da ma’aikatan aikin gona dubu 2 domin bunkasa harkar noman zamani a jihar.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Hisbah ta bukaci hadin kan DSS domin bunkasa ayyukan su a fadin jihar jigawa
Kwamatin sake fasalin ayyukan hakumar Hisbah ya bukaci hadin kai da goyon bayan hakumar yansanda da hakumar tsaron farin kaya ta DSS domin bunkasa ayyukan su a fadin jihar jigawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jirgin sama ya goce daga kan titin sa a filin jirgin saman Ibadan
Wani jirgin sama mai zaman kansa dauke da shahararrun mutane 10 (VIPs) ya goce daga kan titin sa filin jirgin saman Ibadan a babban birnin jihar Oyo.
Wata majiya mai tushe ta ce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An umarci sassan gwamnati da aiwatar da tsauraran manufofin inshorar rayuwa
Shugabar ma’aikata ta tarayya, Dr Folasade Yemi-Esan, ta uamarci jami’an shugabannin ma’aikatu, da hukumomi da sassan gwamnatin kan aiwatar da tsauraran manufofin inshorar rayuwa da!-->…
Read More...
Read More...
Sudan ta Kudu ta karɓi sama da mutane rabin miliyan da ke gudun hijira daga Sudan
Hukumar jin ƙai ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce Sudan ta Kudu ta karɓi sama da mutane rabin miliyan da ke gudun hijira daga makwabciyarta Sudan.
A cikin rahotonsa na baya-bayan nan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...