Browsing Category
Labarai
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da Naira miliyan dubu 5 kan inganta harkokin samar da ruwan sha
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da naira miliyan dubu 5 domin sayen man disel da sauran kayyayaki domin inganta harkokin samar da ruwan sha a fadin jihar.
Kwamashinan yada labarai,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwankwaso ya ce babu shakka za a sake nazari kan dokar da ta kafa sabbin masarautu a Kano
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce babu shakka za a sake nazari kan dokar da ta kafa sabbin masarautu a Kano.
Cikin wata tattaunawa da ya yi da manema!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akwai bukatar a mayar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya tsarin dimokuradiyya
Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Maitama Tuggar, ya ce akwai bukatar a mayar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya tsarin dimokuradiyya, yana mai cewa Najeriya da yawan!-->…
Read More...
Read More...
Kwamatin tsare-tsare kan tattalin arziki na babban bankin kasa CBN zasu gudanar da taro
Babban bankin kasa CBN yace kwamatin tsare-tsarensa kan tattalin arziki zasu gudanar da taro karo na farko karkashin jagorancin gwamnan babban bankin Olayemi Cardoso a ranakun litinin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati zata biya ₦1,001,000,600,000 a matsayin tallafin wutar lantarki
Gwamnatin tarayya zata biya naira triliyan 1 da miliyan dubu 600 a matsayin tallafin wutar lantarki ga kostomomi a wannan shekarar ta 2024, yayin da hakumar dake lura da wutar lantarki!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata samarda irin kifi domin zubawa a madatsun ruwa
Gwamnatin jihar Jigawa zata samarda irin kifi daban-daban domin zubawa a wasu madatsun ruwa na mazabar dattawa uku dake fadin jihar nan
Daraktar kula da sashin kifi ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’ar Al-Qalam ta tabbatar da sace daliban ta mata guda 2
Jami’ar Al-Qalam dake Katsina ta tabbatar da sace dalibai mata 2 a jami’ar ranar litinin data gabata.
Cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na jami’ar Akilu A. Atiku, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’an yansanda sun kama wani mutum da ake zargi da satar mutane
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kaduna ta ce jami’an ta sun kama wani mutum da ake zargi da satar mutane da kuma kubutar da wani wani da aka yi garkuwa da shi Abuja.
Kakakin rundunar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar koli ta shari’a ta yi kira da a sake bibiyar kundin tsarin mulkin kasar Najeriya
Majalisar koli ta shari’a ta yi kira da a sake bibiyar tsarin kundin mulkin kasar nan domin karawa gwamnonin Jihohi karfi iko domin magance matsalolin tsaro da wasu jihohin ke!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta kasa ta karbi ₦7.7Bn na tallafin annobar korona
Shugaban hukumar kula da filayen jiragen sama ta kasa ta Olubunmi Kuku yace hukumar ta karbi Naira Bilyan 7.7 a matsayin kudin tallafin annobar korona.
Shugabar hukumar ta bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...