Browsing Category
Labarai
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano na samar da na’urar mutum-mutumi
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano, dake Wudil, wadda aka canjawa suna Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote, na samar da na’urar mutum-mutumi da zai taimakwa ma’aikata wajen!-->…
Read More...
Read More...
Za’a dauki kwararan matakai kan mutanen da ke da hannu wajen hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba
Gwamnatin tarayya ta bayyana kudirin ta na daukar kwararan matakai a kan mutanen da ke da hannu wajen hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a fadin kasa, wanda ta bayyana hakan a matsayin!-->…
Read More...
Read More...
Ministan yada labarai ya ce cire tallafin man fetur shi ne mafi a’ala ga cigaban kasa
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, Alhaji Mohammed Idris Malagi ya ce, cire tallafin man fetur shi ne mafi a’ala ga cigaban kasa ta fuskokin bunkasar tattalin arziki da!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutane 6 da ake zargi da safarar man fetur ba bisa ka’ida ba a jihar Akwa Ibom
Hukumar bayarda tsaro ga farin kaya a jihar Akwa Ibom ta kama wasu mutane shida da ake zargi da safarar man fetur ba bisa ka’ida ba da kuma fasa bututu.
Kwamandan hukumar Mista!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu kungiyoyi sun bayyana rashin jin dadinsu game da tafiyar Bola Tinubu zuwa Paris
Kungiyar dattawan arewacin Najeriya da takwararta ta Ohanaeze Ndigbo mai kare muradun al'ummar Igbo da wasu kungiyoyin farar hula sun bayyana rashin jin dadinsu game da tafiya zuwa!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta nemi gwamnan CBN Olayemi Cardoso da ya gurfana a gabanta
Majalisar dattawa ta hannun kwamitinta mai kula da harkokin banki, inshora da sauran cibiyoyin hada-hadar kudade ta gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso, da ya!-->…
Read More...
Read More...
Adadin masu amfani da wutar lantarki ya karu zuwa miliyan 11.71 a shekarar 2023
Hukumar Kididdiga ta Kasa, NBS, ta ce adadin masu amfani da wutar lantarki ya karu da mutum 240,000 daga miliyan 11.47 a zango na biyu na shekarar 2023 zuwa miliyan 11.71 a zango na!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Kwadago ta gabatar wa gwamnatin tarayya ₦200,000 a matsayin mafi karancin albashi
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta bayyana a ranar Talata cewa mafi karancin albashi na Naira 200,000 da ta gabatar wa gwamnatin tarayya a baya na bukatar sake duba a kansa, idan aka yi!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar tsaro ta Amotekun ta kama wasu mutane 31 da ake zargi da aikata laifuka daban-daba
Rundunar tsaro ta yammacin Najeriya da akafi sani da Amotekun a jihar Ondo ta ce ta kama wasu mutane 31 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a fadin kananan hukumomi 18 na jihar.!-->…
Read More...
Read More...
Ziyarar sirri da Bola Tinubu ya yi zuwa Faransa ba zai kawo tsaiko ga ayyukan gwamnati ba
Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan yada labarai da dabaru, ya ce shugaba Bola ya na kan sahwo kan kalubalen cikin gida a kasar nan.
Mista Onanuga yana mayar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...