Browsing Category
Labarai
Wike ya nuna damuwar sa kan yadda ake tafiyar da aikin wasu hanyoyi a birnin tarayya Abuja
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya nuna damuwar sa dangane da yadda wasu ‘Yan kwangila ke tafiyar da aikin wasu hanyoyi a fadin Birnin na Abuja.
Wike, yayin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yawan al’ummar kasar China ya sake raguwa a shekara ta biyu a jere
Yawan al'ummar kasar China ya sake raguwa a shekara ta biyu a jere Alkaluma sun nuna cewa an samu raguwar yawan mutane miliyan biyu a bara fiye da ninki biyu na raguwar da aka samu a!-->…
Read More...
Read More...
An kashe jami’an shige da fice guda biyu a kan iyakar Kangiwa
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba ne a ranar Litinin din da ta gabata sun kai hari tare da kashe jami’an shige da fice guda biyu a kan iyakar Kangiwa, da ke karamar hukumar!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar NNPP ta ba da tabbacin gudanar da zaben kananan hukumomi na gaskiya da gaskiya
Jam’iyyar NNPP, a jihar Kano, ta ba da tabbacin gudanar da zaben kananan hukumomi na gaskiya da gaskiya da aka shirya gudanarwa a cikin shekarar nan.
Shugaban jam’iyyar, Hashimu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rantsar da sabbin manyan sakatarori guda 16 a jihar Ribas
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, a ranar Talata ya rantsar da sabbin manyan sakatarori guda 16 a zauren majalisar zartarwa na gidan gwamnati da ke Fatakwal.
Gwamnan ya bukace!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu ya yi Allah-wadai da yawaitar sace-sacen mutane da hare-haren ‘yan bindiga
Shugaba Bola Tinubu ya yi Allah-wadai da yawaitar sace-sacen mutane da hare-haren ‘yan bindiga, inda ya bayyana lamarin a matsayin abin tada hankali, rashin tsoron Allah, da kuma mugun!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya gana da hafsoshin tsaro a fadar gwamnati dake Abuja
Shugaba Bola Tinubu ya gana da hafsoshin tsaro da sauran manyan jami’an tsaro a fadar gwamnati da ke Abuja ranar Talata.
Shuwagabannin tsaron sun iso fadar tare da jiran shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta ce a shirye take tsaf domin gudanar da zaben cike gurbi a jihar Cross River
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa, INEC, ta ce ta shirya tsaf domin gudanar da zaben cike gurbi da zai gudan a ranar 3 ga watan Fabrairu a jihar Cross River.
Shugabar wayar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gobara ta yi wa mutane kimanin 120 sanadiyyar rasa matsugunni
Wata gobara da ta afku a rukunin gidaje na Megida Onikanhun da ke Edun Isale a karamar hukumar Ilorin ta Kudu, ta yi sanadiyyar rasa matsuguni ga mutane kimanin 120 tare da kone dakuna!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu da ake zargin manyan dilolin masu safarar miyagun kwayoyi ne
Dakarun bataliya ta 192, sashe na 81, na rundunar sojojin kasar nan, sun kama wasu da ake zargin manyan dilolin masu safarar miyagun kwayoyi ne a kan iyakar Balogun da ke jihar Ogun.
!-->!-->…
Read More...
Read More...