Browsing Category
Labarai
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta dakatar da wasu shuwagabannin ƙananan hukumomin 4
A dai nan jahar Jigawa majalisar dokokin jahar ce ta dakatar da wasu shuwagabannin ƙananan hukumomin jahar guda huɗu, bisa zarginsu da rashin tafiyar da harkokin kuɗaɗen ƙananan!-->…
Read More...
Read More...
Hukumomin lafiya sun tabbatar da barkewar cutar sankarau a kananan hakumomin jihar Jigawa 6
Hukumomin lafiya sun tabbatar da barkewar cutar sankarau a kananan hakumomin jihar jigawa 6.
Daraktan hakumar lafiya matakin farko na jihar Dr. Shehu Sambo ya bayyana haka yayin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Nema ta ce za ta tsaurara tsaro a rumbunan ajiye kayan abincinta da kuma ofisoshinta da ke…
Hukumar kai ɗaukin gaggawa ta kasa (Nema) ta ce za ta tsaurara tsaro a rumbunan ajiye kayan abincinta da kuma ofisoshinta da ke faɗin kasa domin kare su daga 'ɓata-gari’
Hakan na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu da sarkin Qatar sun sanya hannu kan wasu alkawura da za su bude kofar inganta fannoni…
Shugaban kasa Bola Tinubu da sarkin Qatar, Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani, sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi da za su bude kofar inganta muhimman fannoni tsakanin kasashen biyu.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar New Incentives ta gabatar da taron bibiyar shirin taimakawa mata masu shayarwa da jarirai a…
Karo na Uku Kenan, da kungiyar bada agaji ta kasa da kasa ta New Incentives ke gabatar da tarukan bibiyar irin cigaban da shirin taimakawa mata masu shayarwa da jarirai a Jigawa.
!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Putin ya ce ya fi son yin aiki tare da Shugaba Joe Biden maimakon Donald Trump
Shugaban Rasha, Vladimir Putin, ya ce ya fi son yin aiki tare da Joe Biden maimakon Donald Trump bayan zaben shugaban Amurka a watan Nuwamba.
Mista Putin ya kuma ce shugaba Biden ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 25 ne aka gano sun kamu da cutar shan inna a jihar Kebbi
Wani malamin kiwon lafiya na hukumar bunkasa kiwon lafiya matakin farko ta jihar Kebbi yace akalla mutane 25 ne aka gano sun kamu da cutar shan inna a kananan hukumomi tara na jihar.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nan ba da jimawa ba kasar nan za ta shawo kan kalubalen da take fuskanta – Ganduje
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dr Abdullahi Ganduje, ya ce nan ba da jimawa ba kasar nan za ta shawo kan kalubalen da take fuskanta, bisa la’akari da cigaban da aka samu a baya-bayan!-->…
Read More...
Read More...
An amince da bayar da Ton 42,000 na hatsi don rabawa ga marasa galihu
Ministan noma da samar da abinci, Sanata Abubakar Kyari, ya ce metric ton 42,000 na hatsi, da aka amince a fitar kwanan nan don rabawa ga marasa galihu na kasar nan za a bayar da shi!-->…
Read More...
Read More...
Shirin bayar da lamunin karatu na dalibai zai iya farawa nan da makonni biyu zuwa uku
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya ce shirin bayar da lamunin karatu na dalibai da ake jira zai iya farawa nan da makonni biyu zuwa uku.
Gbajabiamila ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...