Browsing Category
Labarai
Ziyarar sirri da Bola Tinubu ya yi zuwa Faransa ba zai kawo tsaiko ga ayyukan gwamnati ba
Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan yada labarai da dabaru, ya ce shugaba Bola ya na kan sahwo kan kalubalen cikin gida a kasar nan.
Mista Onanuga yana mayar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Zamfara ya kafa dokar ta-baci a fannin kiwon lafiyar jihar a hukumance
Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin wani jawabi da ya ga yan jihar a jiya Talata, inda ya nuna matukar damuwarsa bayan ziyarar da ya kai babban asibitin Gusau.
Gwamnan ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An raba kudi naira miliyan 134 ga iyalan jami’an ‘yan sanda 25 da suka rasa rayukansu a bakin…
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta raba kudi naira miliyan 134 ga iyalan jami’ai 25 da suka rasa rayukansu a bakin aiki a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya.
Sanarwar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar sojin sama ta yi nasarar hallaka ‘yan ta’adda da masu garkuwa da mutane akalla…
Rundunar sojin saman kasa ta yi nasarar hallaka 'yan ta'adda da masu garkuwa da mutane akalla 30 a wani harin da ta kai ta sama a yankin Kwiga-Kampanin Doka a karamar hukumar Birnin!-->…
Read More...
Read More...
Kamfanin FCMB ya bayar da rahotan karuwar damfara da ayyukan bogi da kashi 637.99
Kamfanin FCMB, mamallakin bankin FCMB ya bayar da rahotan karuwar damfara da ayyukan bogi da kashi 637.99 daga naira miliyan 123 a 2022 zuwa naira miliyan 908.3 zuwa karshen shekarar!-->…
Read More...
Read More...
Ma’aikatan CBN 1,500 ne zasu koma sabon ofishin su dake Ikko a jihar Legas
Akalla ma’aikata dubu 1 da 500 na babban bankin kasa CBN ne a ranar juma’a zasu koma bakin aiki a sabon ofishin su dake Ikko bayan sauya hedkwatar babban bankin zuwa Legas.
Wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta bayyana damuwa kan ficewar Mali, Burkina Faso da Nijar daga ECOWAS
Najeriya ta bayyana damuwa kan kalaman gwamnatin sojin Jamahuriyar nijar na ayyana ficewa kasashen Mali da Burkina Faso daga kungiya raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika!-->…
Read More...
Read More...
Bayanai na ci gaba da fitowa kan wata fashewa da ta janyo mutuwar wasu yara 6 a jihar Borno
Bayanai na ci gaba da fitowa kan wata fashewa da ta janyo mutuwar wasu yara shida a karamar hukumar Gubio, da ke jihar Borno.
‘Yan sanda da jami’an yankin sun ce fashewar ta faru ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Ribas ya bayyana daukakar tafiyarsa ta siyasa a matsayin nufi ne na Allah
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya ce nasarorin da ya samu a rayuwa da kuma daukakar tafiyarsa ta siyasa nufi ne na Allah.
Gwamna Fubara ya ce Allah ya daukaka shi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samar da kotun tafi da gidanka domin hukunta masu karya dokokin tsaftar muhalli a jihar Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa ta samar da kotun nan tafi da gidanka domin hukunta masu karya dokokin tsaftar muhalli, wannan dai na zuwa ne yayin da gwamna Mallam Umar Namadi ya jagoranci!-->…
Read More...
Read More...