Browsing Category
Siyasa
Nima na amfana da filayen da gwamnatin Ganduje ta raba – Muhuyi Magaji
Awani cigaban kuma Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Rimingado, ya amince da cewa shi ma ya amfana da daya daga cikin filayen!-->…
Read More...
Read More...
Yakubu Dogara, ya yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya bi diddigin barayin man fetur
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara, ya yi kira ga Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya bi diddigin barayin man fetur, tare da gurfanar da su a gaban kotu.
Da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Al’ummar kasar Saliyo na kada kuri’a a babban zaben kasar
Al'ummar kasar Saliyo na kada kuri'a a babban zaben kasar bayan wani gangamin yakin neman zabe mai cike da tashin hankali.
A ranar Laraba, babbar jam’iyyar adawa ta yi zargin cewa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Bola Tinubu bayyana tallafin man fetur a matsayin damfara
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana tallafin man fetur a matsayin wata damfara da kuma tsarnaki dake shalatale kokarin ci gaban kasa, inda ya ce tallafin ta taimaki wasu kasashen waje!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasar Amukar Joe Biden da takwaransa na India Naranda Modi sun gana
Shugaban kasar Amukar Joe Biden da takwaransa na India Naranda Modi sun gana tare.
Sun gana ne jim kadan bayan yin jawabin a wurin taron tallafawa kananan kasashe, da ake gudanarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta yi watsi da umarnin kama Amaechi da wasu mutane 5
Kotun daukaka kara da ke zamanta a garin Fatakwal na jihar Ribas ta janye sammacin kamu da wata babbar kotun jihar Ribas ta bayar a kan karar da gwamnatin jihar ta shigar kan tsohon!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin mu ba zata baiwa yan Jigawa kunya Ba – Umar Namadi
Gwamna jihar jigawa Mallam Umar Namadi yace gwamnatinsa ba zata baiwa alummar jihar kunya ba, kasancewar sune suka bata wannan dama
Ya bada wannan tabbacin ne a wajen bikin murnar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mambobin jam’iyyar APC sun bukaci shugaban kasa Bola Tinubu ya kafa kwamitin da zai kare gwamnatin…
Mambobin jam’iyyar APC sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kafa kwamitin da zai kare gwamnatin sa daga zagon kasa.
Shugaban kungiyar Malam Danjuma Muhammad ne ya yi wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Asari Dokubo yace yankin Neja Delta zai marawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu baya
Shugaban kasa Bola Tinubu ya samu goyon bayan al’ummar yankin Neja Delta a yakin da yake yi da satar man fetur domin inganta tattalin arzikin kasa.
Asari Dokubo, wani mai fafutukar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar matuka ‘yan union ta yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya ga gwamnatin shugaban kasa…
kungiyar ma’aikatan sufurin mota ta kasa ta ‘yan union ta yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya ga shirye-shirye da manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, a kokarinta!-->…
Read More...
Read More...