Browsing Category
Siyasa
Canjin da aka samu a zaben shugaba da mataimakin sa mabanbantan addinai ya sauya al’amura
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa canjin da aka samu a tsohuwar al’adar zaben shugaba da mataimakin sa mabanbantan addinai ya sauya al’amura a!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar DSS ta tabbatar da gayyatar Abdulaziz Yari
Hukumar 'yan sandan farin kaya ta kasa DSS ta tabbatar da gayyatar tsohon Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari zuwa ofishinta.Sai dai hukumar ba ta faɗi dalilin da ya sa ta gayyace shi!-->…
Read More...
Read More...
Governor Bala Mohammed distributed 300 Saudi Riyals to each of the more than 3,000 Bauchi pilgrims
Governor Bala Mohammed of Bauchi State has distributed 300 Saudi Riyals to each of the more than 3,000 Bauchi pilgrims in the holy land of Mecca.
This is contained in a statement!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku da Peter Obi sun caccaki fadar shugaban kasa kan kin amincewa da rahoton EU kan zaben shugaban…
‘Yan takarar shugaban kasa na jam’yyar PDP da LP a zaben 2023, Atiku Abubakar da takwaransa Peter Obi, sun caccaki fadar shugaban kasa kan kin amincewa da rahoton karshe na kungiyar!-->…
Read More...
Read More...
Fadar shugaban kasa tayi watsi da rahoton EU kan zaben 2023
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da rahoton ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) game da sakamakon babban zaɓen 2023 da ya bai wa Bola Ahmed Tinubu nasarar zama shugaban ƙasa.
Cikin rahoton!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar ADSI ta bukaci shugaba Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara musamman a yankin arewacin…
Kungiyar masu fafutukar goyon bayan cigaban Arewa (ADSI), ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara mata da yara da ba sa zuwa makaranta, musamman a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bukaci hadin kan shugabannin Arewa domin dakile matsalar tsaro
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bukaci shugabannin arewa da su marawa kokarin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu baya domin dakile matsalolin tsaro.
Shettima yayi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta ce nan ba da dadewa ba za ta dauki mataki kan dakatarwar da aka yi wa Hudu Ari
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce nan ba da dadewa ba za ta dauki mataki kan dakatarwar da aka yi wa kwamishinan zabe na jihar Adamawa, Hudu Ari.
Kwamishinan yada!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Buhari bai hana shugaban ƙasa Bola Tinubu ya binciki jami’an gwamnatinsa ba
Mai magana da yawun Tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari Malam Garba Shenu yace Buhari bai hana sabon shugaban ƙasar Bola Tinubu ya binciki jami'an gwamnatinsa da ministocin sa ba.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta sauya wa wasu filayen jiragen sama suna
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaba Bola Tinubu ta sauya wa wasu filayen jiragen sama na tarayya sunayen wasu fitattun ‘yan Najeriya.
Hakan ya fito ne a wata takarda da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...