Browsing Category
Siyasa
Gwamnatin shugaba Tinubu zata bada fifiko wajen samar da iskar gas
Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan makamashi Olu Verheijen, ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Bola Tinubu,zata bada fifiko wajen samar da iskar gas.
Verheijen ta bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya zata dukufa wajen inganta ilimin yara mata a Najeriya
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya sanar da wata tawaga daga Amurka cewar gwamtanin tarayya ta dukufa wajen magance matsalolin ilimin yara mata da kuma karfafar su, tare da!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar wakilai ta bukaci NUC ta gaggauta dakatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan
Majalisar wakilai ta kasa ta bukaci hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) da ta gaggauta dakatar da aiwatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan.
Hakan ya biyo bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu Gwamnoni sun yi kira ga INEC data kaucewa matsaloli a zaben gwamnan da za’a yi a watan…
Gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP a jiya, sun yi kira ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa data dauki matakin kaucewa matsaloli a zaben gwamnan da za a yi a ranar 11!-->…
Read More...
Read More...
Canjin da aka samu a zaben shugaba da mataimakin sa mabanbantan addinai ya sauya al’amura
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa canjin da aka samu a tsohuwar al’adar zaben shugaba da mataimakin sa mabanbantan addinai ya sauya al’amura a!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar DSS ta tabbatar da gayyatar Abdulaziz Yari
Hukumar 'yan sandan farin kaya ta kasa DSS ta tabbatar da gayyatar tsohon Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari zuwa ofishinta.Sai dai hukumar ba ta faɗi dalilin da ya sa ta gayyace shi!-->…
Read More...
Read More...
Governor Bala Mohammed distributed 300 Saudi Riyals to each of the more than 3,000 Bauchi pilgrims
Governor Bala Mohammed of Bauchi State has distributed 300 Saudi Riyals to each of the more than 3,000 Bauchi pilgrims in the holy land of Mecca.
This is contained in a statement!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku da Peter Obi sun caccaki fadar shugaban kasa kan kin amincewa da rahoton EU kan zaben shugaban…
‘Yan takarar shugaban kasa na jam’yyar PDP da LP a zaben 2023, Atiku Abubakar da takwaransa Peter Obi, sun caccaki fadar shugaban kasa kan kin amincewa da rahoton karshe na kungiyar!-->…
Read More...
Read More...
Fadar shugaban kasa tayi watsi da rahoton EU kan zaben 2023
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da rahoton ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) game da sakamakon babban zaɓen 2023 da ya bai wa Bola Ahmed Tinubu nasarar zama shugaban ƙasa.
Cikin rahoton!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar ADSI ta bukaci shugaba Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara musamman a yankin arewacin…
Kungiyar masu fafutukar goyon bayan cigaban Arewa (ADSI), ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara mata da yara da ba sa zuwa makaranta, musamman a!-->…
Read More...
Read More...