Browsing Category
Siyasa
Kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri sun kaddamar da kwamitin siyar da taki
An kaddamar da kwamitin membobi goma sha daya kan sayar da taki a kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri.
Da yake kaddamar da kwamitin, shugaban karamar hukumar, Hon Umar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya amince da kafa asusun gina ababen more rayuwa
Shugaban kasa Bola Ahemd Tinubu ya amince da kafa asusun gina ababen more rayuwa a jihohin kasar 36, a wani mataki na rage wa yan kasar radadin cire tarafın man fetur.
Shugaban ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kafa kwamitin kwato filaye da gonakin da aka yanka ba bisa ka’ida ba a Jigawa
Gwaman Umar Namadi Danmodi ya kafa kwamiti kwato filaye da gonakan da aka yanka ba tare da izinin gwamnati ba.Kafin hakan dai anyi zargin cewa an yanka wasu filaye da gonakai tare da!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon Kwamishina a Jihar Kano ya soki bukatar binciken Ganduje
Tsohon Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Malam Muhammad Garba, ya maida martani kan zargin da ake yi cewa tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje ya karbo rancen!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati na sake duba albashin ma’aikatanta a wani mataki na dakile illar cire tallafin man fetur
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya baiwa ma’aikatan kasar nan tabbacin shirin gwamnati na sake duba albashin ma’aikatanta a wani mataki na dakile illar cire tallafin man!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya bayar da umarnin sake duba shirin biyan N8,000 ga talakawan Najeriya
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar da umarnin sake duba shirin gwamnatinsa na biyan Naira dubu 8,000 duk wata ga talakawan kasar miliyan 12 na tsawon watanni shida, a wani mataki na!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya gargadi masu son karkatar da takin zamani da aka samar domin manoma
Gwamna Malam Umar Namadi ya kaddamar kwamitin siyarwa da na rabon takin zamani, Tirela 200 na NPK domin manoman jihar.
Gwamnan ya kuma gargadi kwamitin da su ji tsoron Allah, tare!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Babu maganar sulhu wajen magance rikicin tsaro
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan Najeriya kan shirin da gwamnatin tarayya da za ta bullo da shi nan ba da dadewa da zai magance rikicin dake faruwa a!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Abdullahi Adamu yayi murabus
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yi murabus daga muƙaminsa saboda shirin tsige shi da wasu makusantan shugaban ƙasar ke shirin yi.
A yammacin jiya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya rage farashin taki da ₦9000 duk buhu
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA a yau Juma'a ya kaddamar da Kwamatin Kula da sayar da takin zamani na Gwamnati Jiha a karkashin Shugaban Kwamatin Shugaban Ma'aikata na!-->…
Read More...
Read More...