Browsing Category
Siyasa
‘Yan adawa na zargin magudi a zaben shugaban kasa dana yan majalisa a kasar Zambabwe
Yan kasar Zambabwe na kada kuri’a a zaben shugaban kasa dana yan majalisa.
Zaben dai na cike da rudani bayan yan adawa na zargin magudi yayin da a bangare guda jama’ar kasar ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Magidanta 400,000 za su amfana da tallafin rage radadi n cire tallafin man fetur a jihar Borno
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, yace gwamnatinsa zata kara yawan adadin magidanta da za su amfana da tallafin rage radadi daga dubu dari uku zuwa dubu dari hudu.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Badaru Abubakar yace zai hada kai da masana tsaro domin yaki da matsalar tsaro a kasar nan
Sabbin Ministocin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinibu ya rantsar a jiya sun fara bayyana ajendodin da suka sa a gaba.
Inda, Ministan yada labarai Muhammad Idris yace ma’aikatar sa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An bayyana Sanata Akume a matsayin mai fikira, mutunci, samar da hadin kai, aminci da rikon amana a…
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi kira ga masu rike da mukaman siyasa da masu neman mukaman siyasa da su rika fifita maslaha, hadin kai da cigaban al’umma sama da son!-->…
Read More...
Read More...
Kundin tsarin mulkin Najeriya ya haramta nadin tsoffin gwamnonin da ke karbar fansho mukamin minista
Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki ta Kasa (SERAP) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya fito fili ya umurci tsaffin gwamnonin da ke rike da mukamin minista a gwamnatinsa!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya sake sauyawa wasu ministoci ma’aikatu, ya kuma bayyana sabon ministan Niger Delta
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauyawa Abubakar Momoh ma’aikata daga ma’aikatar matasa ta tarayya zuwa ma’aikatar raya yankin Neja Delta.
Hakan na kunshe ne cikin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi hakuri da gwamnatinsa dangane da cire tallafin man fetur
Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi hakuri da gwamnatinsa dangane da cire tallafin man fetur, yana mai cewa matakin na da amfani ga kasar nan gaba.
Tinubu ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Babangida ya bar abin alfaharin da ba za a taba mantawa da shi ba lokacin yakin basasar Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa na mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) murnar cika shekaru 82 a duniya.
Tinubu, a cikin wata sanarwa da mai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministoci ranar Litinin mai zuwa
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya baiwa ministoci 45 mukamai da majalisar dattawa ta tabbatar a ranar Litinin.
Jerin sunayen ma’aikatun da mai ba shugaban kasa shawara na musamman!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ganduje ya bukaci gwamnonin kasar nan da mataimakan su da su rike kyakywar alakar dake tsakanin su
Shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnonin kasar nan da mataimakan su da su rike kyakywar alakar dake tsakanin su domin cigaban dimokaradiyya a Najeriya.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...