Home Labarai Archive by category Siyasa

Siyasa

Labarai Siyasa

Gwamnatin tarayya zata Mikar da hanyar Ka’oji zuwa Birnin Kudu ta nan jihar Jigawa mai Nisan Kilomita 11

Gwamnatin tarayya zata Mikar da hanyar Ka’oji zuwa Birnin Kudu ta nan jihar Jigawa mai Nisan Kilomita 11 domin magance afkuwar haddura tare da Asarar rayuka a hanyar. Ministan Ma’aikatar Ayyuka da Gidaje, Mista Baba-Tunde Raji Fashola shine ya bayyana haka lokacin da ya ziyarci hanyar wanda take karamar hukumar Birnin Kudu. A cewarsa, hukumar […]Continue reading
Labarai Siyasa

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe, Muhyi Magaji

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta jihar, Muhyi Magaji RiminGado.An tabbatar da cewa ba tunɓuke shi akayi na din-din-din ba, na tsawon zata daya ne kamar yadda aka bayyana mana. A makonnin da suka wuce ne labarin yunƙurin tsige Muhyin ya karaɗe kafafen sada zumunta. Karin bayani na nan […]Continue reading
Labarai Siyasa

Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo zai kaddamar da cibiyar kula da kanana da matsakaitan yan kasuwa a Jigawa

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo zai kaddamar da cibiyar kula da kanana da matsakaitan yan kasuwa, karo na 28, a Dutse, babban birnin jihar Jigawa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa dauke da sa hannun mai bawa gwamna shawara na musamman akan kafafen yada labarai da huldar jama’a, Habibu Nuhu Kila, wacce ya rabawa […]Continue reading