Browsing Category
Siyasa
Babu wanda ya isa ya kore ni daga PDP – Wike
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ƙalubalanci jam'iyyarsa ta PDP kan barazanar korarsa, yana mai cewa babu wanda ya isa.
A lokacin wata tattaunawa da ya yi da kafar Talabijin Channels,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dinkin duniya tayi kira ga ECOWAS da suyi janye takunkuman da suka kakabawa jamhuriyar…
Majalisar dinkin duniya da kungiyoyin bada agaji sunyi kira ga kungiyar kasashen raya tattalin arzikin afrika ta yamma ECOWAS da suyi janye takunkuman da suka kakabawa jamhuriyar Nijar!-->…
Read More...
Read More...
Nan ba da jimawa ba ‘yan Najeriya zasu ga amfanin janye tallafin man fetur
Ministan yada labarai Mohammad Malagi, yace yan Najeriya nan ba da jimawa ba zasu ga amfanin janye tallafin man fetur da gwamnatin tarayya tayi.
Ministan ya bayyana haka jiya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da kwarya-kwaryar kasafin Kudi Naira Bilyan 44.7
Wannan ya biyo bayan wata wasika da kakakin majalisar Haruna Aliyu ya karanta a zauran majalisar, wacce gwamna Malam Umar Namadi ya aike musu, wacce ta tsallake karatu na daya dana!-->…
Read More...
Read More...
Sojin mulkin Nijar sun katse wutar lantarki da ruwan sha ga ofishin jakadancin Faransa
Rundunar sojan Nijar ta katse wutar lantarki da ruwan sha ga ofishin jakadancin Faransa da ke Yamai ba tare da izinin isar da abinci ba kamar yadda kafar yada labarai ta Turkiyya!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya amince da kudi Naira Bilyan 2 a matsayin kudin tallafi ga babban birnin tarayya Abuja
Ministan Babban Birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya tabbatar da cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da kudi Naira Bilyan 2 a matsayin kudin tallafi ga babban birnin tarayya!-->…
Read More...
Read More...
Mukarabban gwamnatina suna da basirar da zasu tafi da Najeriya yadda ya kamata – Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yace mukarabban gwamnatin sa suna da basira da kuma ilimin da zasu tafi da Najeriya yadda ya kamata.
Shugaban kasa ya fadi haka ne jiya,yayinda yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a shawo kan matsalar cikin gida da ta kunno kai a jam’iyyar APC
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya tabbatar wa jam’iyyar cewa za a shawo kan matsalar cikin gida da ta kunno kai bayan sanarwar sabbin kwamitin ayyuka na!-->…
Read More...
Read More...
Masar, Habasha, Iran, Saudiya da Dubai zasu zama cikakkun Mambobin BRICS
Shugaban Afrika ta Kudu Cyril Ramaphosa a jiya ya sanar da cewa kungiyar kasashe masu tasowa ta BRICS ta sanya kasahen Saudiya, hadaddiyar daular larabawa da kuma Iran cikin!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Bola Tinubu zai ware kudade domin gyaran hanyoyi a fadin kasar nan
Ministan ayyuka Dave Umahi, yace shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai ware kudade domin gyaran hanyoyin a fadin kasar nan.
Dave Umahi, yace za’a maida hankali domin a tabbatar aikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...