Browsing Category
Siyasa
Shugaba Tinubu na shirin karbo bashin $7.8Bn da kuma £100M
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya nemi amincewar majalisar dattijai domin shirin karbo bashin dala biliyan 7.8 da kuma euro miliyan 100 a bashin waje na 2022-2024.
Shugaban kasar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dukkanin wani minista zai ci gaba da rike ofishinsa ne kawai bisa la’akari da ayyukan da yayi
Tinubu ya bayyana hakan ne a lokacin da ya ke bude taron majalisar ministoci da masu taimaka wa shugaban kasa da kuma manyan sakatarorin ma’aikatu na shekarar 2023, wanda aka gudana a!-->…
Read More...
Read More...
An yiwa ma’aikata 2005 karin girma a cikin kwanaki dari na gwamna Mallam Umar Namadi
Hukumar lura da ma’aikatan kananan hukumomi ta jihar Jigawa tace a cikin kwanaki dari na gwamna Mallam Umar Namadi ta yiwa ma’aikata dubu biyu da biyar Karin girma.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ado Doguwa ya yi nasara a kotun sauraron kararrakin zabe da ke zamanta a Kano
Tsohon Shugaban Masu Rinjaye a Majalisar Wakilai, Alhassan Ado Doguwa ya yi nasara a karar da Salisu Yushau Abdullahi na jam’iyyar NNPP ya shigar a gaban kotun sauraron kararrakin zabe!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya nada Dr Abdullahi Mustapha a matsayin darakta janar na hukumar makamashi ta kasa
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Dr Abdullahi Mustapha a matsayin Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta Kasa (ECN).
Wata sanarwa da mai baiwa shugaban kasa shawara kan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INEC na shirin tura ma’aikata 46,084 domin gudanar da zaben gwamna a jihohin Bayelsa, Imo da Kogi
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce ta na shirin tura ma’aikata dubu 46,084 domin gudanar da zaben gwamna na ranar 11 ga watan Nuwamba a jihohin Bayelsa, Imo da Kogi.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sakamakon zabukan da ya gabata na kara sanya shakku ga INEC kan gudanar da sahihin zabe
Sakamakon zabukan da ya gabata, da kuma kararrakin zabe da aka shigar a gaban kotu, wanda ba a taba yin irinsa ba, ya kara sanya shakku ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC)!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin shugaba Tinubu ta baiwa mata dama domin suma su bada tasu gudunmawar
Matar shugaban kasa Oluremi Tinubu, tace wannan gwamnatin ta shugaba Bola Ahmed Tinubu ta baiwa mata dama domin suma su bada tasu gudunmawar domin cigaban kasa.
A cewar ta, gwamnati!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Radadin faduwa zabe ne yasa Atiku ke neman a soke nasarar Bola Tinubu – Felix Morka
Jam’iyyar APC tayi ikirarin cewa dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar adawa ta PDP Atiku Abubakar,radadin faduwa zabe da yayi a zabuka daban-daban ne yasa neman soke nasarar!-->…
Read More...
Read More...
Lauyoyin Atiku sun shigar da kara suna kalubalantar zuwan Tinubu Jami’ar jihar Chikago
Tawagar lauyoyin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar sun shigar kara suna kalubalantar bulaguron shugaban kasa Bola Tinubu zuwa jami’ar jihar Chikago domin hana!-->…
Read More...
Read More...