Browsing Category
Lafiya
Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin magance matsalar shaye-shaye da safarar miyagun kwayoyi
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana kokarin gwamnatin sa na magance matsalar shaye-shaye da safarar miyagun kwayoyi a Nigeriya.
Shugaban kasar ya bayyana haka a fadar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutane 54 bisa laifin karuwanci da ta’ammali da miyagun kwayoyi a Hadejia
Kwamatin tsaro na Karamar Hakumar Hadejia ya kama mutane 54 bisa laifin karuwanci da ta'ammali da miyagun kwayoyi da sauran laifuka.Mutanen sun hada da mata 29 masu zaman kansu, 14!-->…
Read More...
Read More...
Jami’an hukumar NDLEA sun kama tabar wiwi mai nauyin kilogiram 5,344.1
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama wani nau’in tabar wiwi mai nauyin kilogiram 5,344.1 da aka shigo da su a yankin Lekki na jihar Legas.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Civil Defence ta shawarci Al’umma su kasance masu lura da tsaro a lokacin bikin Sallah a…
Hukumar tsaron farin kaya ta kasa Civil Defence reshen jihar Jigawa, ta gargadi al’ummar jihar da su kasance masu lura da tsaro tare da kai rahoton duk wani motsi da basu yarda da shi!-->…
Read More...
Read More...
Za’a samu gajimare da tsawa daga yau zuwa Laraba a fadin kasar nan – NiMet
Hukumar kula da yanayi ta Kasa, NiMet, ta yi hasashen cewa za’asamu gajimare da tsawa farawa daga yau zuwa Laraba a fadin kasar nan.
Sakamakon yanayi na NiMet da aka fitar jiya a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NDLEA ta kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda 422 a jihar Jigawa
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Jigawa ta kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda 422 tare da kwace miyagun kwayoyi da nauyinsu ya kai!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta kuduri aniyar kawar da cutar shan inna – Kashim Shettima
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce Najeriya ta kuduri aniyar kawar da cutar shan inna nan da karshen wannan shekara.
Wannan na zuwa ne adaidai lokacin da daya daga cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NAHCON ta bayyana damuwa kan yawan mata masu dauke da juna biyu a hajjin bana
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON ta bayyana damuwa kan yawan mata masu dauke da juna biyu da suka samu zuwa kasa mai tsarki domin gudanar da aikin hajjin bana.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani direban mota ya murkushe yan uwan juna su hudu lokaci guda har lahira
wani direban motar haya ya murkushe mutum hudu ’yan uwan juna har lahira a Karamar Hukumar Babura anan Jihar Jigawa.
Wani mazaunin garin ya shaida wa Aminiya cewa lamarin ya faru ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matsanancin tarin fuka ya ninku a duniya, inda yake kashe mutane 4100 a kullum
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce ana samun karuwar wadanda ke kamuwa da cutar tarin fuka wato TB da adadi mai yawa da ba a taba ganin irinsa ba cikin fiye da shekaru 10 da suka!-->…
Read More...
Read More...