Browsing Category
Lafiya
NCDC ta ce kimanin sabbin mutane 295 ne suka harbu da cutar Corona a kasar nan
Cibiyar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta ce kimanin sabbin mutane 295 ne suka harbu da cutar Corona a kasar nan baki daya.
Cibiyar ta NCDC ta ce mutanen da suka kamu da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta ce kimanin rigakafin Cutar Corona Miliyan 3 da dubu 500 zata sake karba
Gwamnatin tarayya a jiya ta ce kimanin rigakafin Cutar Corona Miliyan 3 da dubu 500 ta Prizer take tsammanin zuwan ta daga kasar Amurka, domin cigaba da yiwa yan kasar rigakafin cutar.!-->…
Read More...
Read More...
Za a yiwa yara 109,560 riga kafin Polio ta hanyar sayo bada alawa a Guri da Kirikasamma
Majalisun Kananan Hukumomin Guri da Kirikasamma na nan Jihar Jigawa suna kokarin ganin cewa an yiwa Yara dubu 109,560 Riga kafin Polio ta hanyar sayo Katan din Alawoyi domin rabawa!-->…
Read More...
Read More...
Majalissar wakila ta Najeriya tayi kira ga gwamnatin tarayya akan ta kawo karshen cutar amai da…
Majalissar wakilan tarayyar kasar nan tayi kira ga gwamnatin tarayya akan ta kawo karshen cutar Amai da gudawa a jihar Jigawa da sauran Jihohin dake fama da wannan cutar.
Majalissar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta cire kasar India daga cikin kasashen da ta hana su shigowa Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta cire kasar India daga cikin kasashen da ta hana su shigowa Najeriya saboda karuwar yaduwar cutar Corona a kasar.
A watan Mayun da ya gabata ne gwamnatin tarayya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan Lafiya na Kasa ya bukaci Likitoci masu neman kwarewa su janye yajin aikin da suke yi
Ministan Lafiya na Kasa Dr Osagie Ehanire, ya bukaci Likitoci masu neman kwarewa su janye yajin aikin da suke yi a yanzu haka.
A ranar 1 ga watan Agustan da ya gabata ne Kungiyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon Firaministan kasar Ivory Coast ya rasu saboda cutar Korona
Kamfanin dillacin labarai na AFP ya ruwaito cewa Mista Charles Konan Banny, wanda ya taba riƙe muƙamin firaminista Ivory Coast daga 2005 zuwa 2007, ya mutu a asibitin birnin Paris!-->…
Read More...
Read More...
NCDC ta ce karin mutum 466 ne suka kamu da cutar korona a Najeriya
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta Kasa, NCDC, ta ce karin mutum 466 ne suka kamu da cutar korona a faɗin ƙasar a ranar Juma’a.
NCDC ta ce an samu mutanan ne daga jihohi 12 da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za ayi tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana da kungiyoyi a bangaren…
A gobe ne ake saran zaman tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana masu ruwa da tsaki da kungiyoyi a bangarn lafiya dangane da yajin aikin da ‘yan kungiyar!-->…
Read More...
Read More...
Maleria ta kashe mutane 67 cikin watanni 3 a karamar hukumar Hadejia
Kimanin mutane 67 ne zazzabin cizon sauro ya yi Ajalinsu a karamar hukumar Hadejia cikin watanni 3 na farkon wannan shekara.
Haka kuma kimanin mutane dubu 15,059 ne suka harbu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...