Browsing Category
Lafiya
Adadin mutanen da cutar Corona ta hallaka a Najeriya ya karu zuwa fiye da dubu biyu
Adadin mutanen da cutar Corona ta hallaka a Najeriya ya karu zuwa dubu 2,124, biyo bayan samun karin mutane 2 da cutar ta hallaka a jiya Lahadi.
Cibiyar Dakile Yaduwar Cututtuka ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Karin mutum 40 ne suka sake kamuwa da cutar korona a Najeriya
Ƙarin mutum 40 ne suka kamu da cutar korona ranar jiya Juma'a, a cewar hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a ƙasar Najeriya.
Mutanen sun fito ne daga jiha huɗu. Sai dai babu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Birtaniya ta hana Uganda shiga kasarta
Birtaniya ta saka doka ga kasar Uganda a jerin ƙasashen da ta hana mafiya daga cikinsu shiga ƙasarta daga ranar 30 ga wannann watan na Yuni.
Hakan sunyi ne domin daukar mataki!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cutar Korona na cigaba da kisan dubban mutane a kasar India.
Kasar Indiya tana ci gaba da kasancewa inda ake samu yaduwar cutar coronavirus tsakanin kasashen duniya tun daga makon da ya shude inda ake da rabin sabbin kamuwa aka samu a kasar,!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya tana fuskantar sake bullar COVID-19 saboda raguwar masu karbar rigakafi
Rahotanni daga Najeriya, kasa mafi yawan al’umma a nahiyar Afirka na cewa, kasar na fuskantar barazanar sake bullar annobar COVID-19, a gabar da adadin wadanda ake fatan yiwa rigakafin!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin “ruwan zafi” ga lafiyar dan Adam
A shiga cikin ruwan zafi ko tururirin ruwan zafin a samu dan lokaci ana ciki ana jin gumi wannan wani abu ne da ke taimakawa wajen kara inganta lafiyar dan Adam.Kwararru a kan sha'anin!-->…
Read More...
Read More...
Indiyawa fiye da dubu 200 Korona ta kashe
Adadin mutanen da annobar Covid-19 ta kashe a India ya haura dubu 200 a wannan Larabar, a daidai lokacin da asibitocin kasar suka cika makil da sabbin majinyatar da suka harbu da!-->…
Read More...
Read More...
N40,000 Za A Biya Matashin Idan Ya Amince Aka Masa Rigakafin Coronavirus
Jihar West Virginia da ke Amurka, za ta bai wa matasa tukwicin dalar Amurka kwatankwacin naira dubu arba’in idan suka amince aka yi musu rigakafin cutar Coronavirus.
Rahoton da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NCDC ta bayyana cewa an samu sabbin mutane 70 da suka harbu da cutar Corona a Najeriya.
Cibiyar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa wato NCDC, ta bayyana cewa an samu sabbin mutane 70 da suka harbu da cutar Corona a Najeriya.
A cewar NCDC, kawo yanzu kimanin mutane dubu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kidayar mutanen da cutar korona ta kashe sun wuce miliyan 3
Hukumar Lafiya ta duniya tace adadin mutanen da cutar korona ta kashe sun zarce miliyan yau yayin da cutar ke ci gaba da yaduwa duk da allurar rigakafin da ake yiwa jama’a a wasu!-->…
Read More...
Read More...