Browsing Category
Lafiya
Majalisar Zartarwa ta Jihar Yobe ta amince da gina Cibiyar Keɓewa mai gadaje 200 a Asibitin Koyarwa…
Majalisar Zartarwa ta Jihar Yobe ta amince da gina Cibiyar Keɓewa mai gadaje 200 a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Yobe da ke Damaturu a kan kuɗi Naira biliyan 7 da miliyan 22 da!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Bauchi ta kaddamar da kashi na biyu na rigakafin Korona
Gwamnatin jihar Bauchi a jiya ta kaddamar da kashi na biyu na rigakafin COVID 19 tare da allurai dubu 100,296 a kananan hukumomi 20 na jihar.
Shugaban kwamitin yaki da COVID-19 na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NCDC ta tabbatar da cewa kimanin mutanen 304 ne suka harbu da cutar Corona
Cibiyar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta tabbatar da cewa kimanin mutanen 304 ne suka harbu da cutar Corona a jihohi 12 da suke Najeriya ciki harda babban birnin tarayya Abuja.!-->…
Read More...
Read More...
Adadin mutanen da Cutar Kwalara ta hallaka a jihohi 22 da suke fadin kasarnan ya kai 1178
Adadin mutanen da Cutar Kwalara ta hallaka a jihohi 22 da suke fadin kasarnan ya kai dubu 1,178, a cewar Cibiyar Dakile yaduware cututtuka ta Kasa NCDC.
Shugaban Hukumar ta NCDC Dr!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta ce ba ta duba yiwuwar kakaba dokar kulle ba duk da karuwar adadin masu harbuwa…
Gwamnatin tarayya ta ce ba ta duba yiwuwar kakaba dokar kulle a kowane bangare na kasarnan duk da karuwar adadin masu harbuwa da cutar corona.
Ministan kiwon lafiya, Dr Osagie!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Karamar Hukumar Hadejia tayi kudurin tsaftace gari domin zazzabin cizon sauro kwalara
Majalisar Karamar Hukumar Hadejia ta nanata kudurinta na tsaftace gari, domin dakile zazzabin cizon sauro da kuma cutar Kwalara.
Shugaban Karamar hukuma Alhaji Abdulkadir Umar Bala!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wata kungiya mai zaman kanta ta gudanar da aikin tiyatar ido kyauta a babban asibitin Dutse
Wata kungiya mai zaman kanta ta kasa da kasa, International Organisation for Relief Welfare and Development, IORWD, ta gudanar da aikin tiyatar ido kyauta ga marasa lafiya sama da 550!-->…
Read More...
Read More...
Ana ci gaba da samun sabbin mutane dake kamuwa da cutar corona a Najeriya
Ana ci gaba da samun sabbin mutane dake kamuwa da cutar corona a kasar nan, bayan da a jiya aka samu sabbin mutane 505 da suka kamu da cutar a jiya Talata.
Hukumar dakile bazuwar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar likitoci ta umarci mambobinta da su tsunduma yajin aikidaga ranar Litinin
Kungiyar likitoci ta umarci mambobinta da su tsunduma yajin aikin gama gari a duka sassan kasar nan daga ranar litinin mai zuwa 2 ga watan agusta.
Umarnin hakan wanda aka fitar a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cutar kwalara tayi ajalin mutum 169 a Kano, 191 a kwance a asibiti
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ɓarkewar cutar kwalara a kananan hukumomin ta guda 44 na jihar ya yi ajalin mutane 169, yayinda 191 ke kwance a asibiti a halin yanzu.
Kamar yadda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...