Browsing Category
Lafiya
Sanadiyyar abinci mai guba mutane 10 sun mutu a arewacin Najeriya
A kalla mutane 10 ne suka mutu wasu mutanen 400 aka kwantar a asibiti sakamakon ta’ammali da kayan abinci masu guba a jahar Kano, dake arewa maso yammacin Najeriya, wani jami’in yankin!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yace Annobar Corona Ta Bankado Hazaka Da Basirar Yan Najeriya
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yace annobar corona ta bankado damarmaki da hazaka da kuma basirar masana kimiyyar kasarnan.
A wani jawabi da ya gabatar a wajen wani taro wanda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar likitoci sun janye yajin aiki sun bada sati hudu
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Najeriya ta ce ta janye yajin aikin da ta fara a ranar 1 ga watan Afrilun da muke ciki.
Shiugaban kungiyar na kasa Dakta Uyilawa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Kama Tabar Wiwi Na Biliyan N1 A Legas
Jami’an Hukumar Kwastam at Najeriya sun kama tabar wiwi da kudinta ya kai Naira biliyan daya a ranar Juma’a.
Kame tabar wiwi mafi muni na biyu ke nan da Hukumar aka yi a gabar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yajin aikin likitoci: Gwamnati za ta tattauna da su
Gwamantin Tarayya na shirin hawa taburin tattaunawa da likitoci a ranar Laraba, yayin da kungiyar likotici ta NARD ke shirin fara yajin aiki a ranar Alhamis.
Ministan Kwadago,!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Har yanzu ba’a fara rigakafin Korona a jihar KOGI ba
A Najeriya, Jihar Kogi ce kaɗai ba ta fara amfani da allurar rigakafin korona ba daga cikin jiha 36 da ke ƙasar ya zuwa ranar Lahadi.
An yi wa 'yan Najeriya 513,626 rigakafin a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Faransa na iya fadawa zango na uku na annobar Coronavirus mafi muni
Wani gungu da ya kunshi shugabannin manyan asibitoci da cibiyoyi kula da gajiyayyu a Faransa, ya yi gargadin cewa kasar na daf da sake fadawa zango na uku na annobar covid 19 da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da barkewar cutar murar tsuntsaye
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da bullar cutar murar tsuntsaye a cikin wasu gidajen kiwon kaji da ke jihar.
Jami’in yada labarai na Ma’aikatar Kiwon Dabbobi, Abubakar Kuta, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yan Najeriya sama da dubu 250 sunyi riga-kafin korona
Gwamnatin tarayya tace a wasu alkaluma da Hukumar Lafiya a tamakin farko ta kasar ta fitar sun nuna cewa an yi wa kaso 5.5 cikin dari na 'yan kasar wanda kimanin mutum 215,277 kenan!-->…
Read More...
Read More...
Jamus ta sake tsawaita dokar kullen corona
Hukumomi a Jamus, sun kara tsawaita dokar kullen corona ganin yadda annobar ke ci gaba da yaduwa a sassan kasar. Matakin na zuwa ne yayin da wasu a Jamus suka fara kosawa.
Jamus ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...