Browsing Category
Lafiya
Mutane 40 sun Rasu sanadin ambaliya a Jigawa, ana cigaba da nema
Shugaban hukumar Sani Ya’u Babura wanda ya tabbatar da mutuwar mutanen, yace hukumar su ta kammala tattara duk wani bayanai da zata turawa jami’anta domin bayar da agajin gaggawa ga…
Read More...
Read More...
NLC na shirin gudanar da gagarumar zanga-zanga nan da kwanaki 14
Kungiyar kwadago ta NLC ta yi barazanar tsayar duk wata hada-hadar tattalin arziki, muddin gwamnatin tarayya ta ki janye karin kudin man fetur da na wuta, cikin kwanaki goma sha hudu.
Read More...
Read More...
Babu gaskiya a Rahoton kai hari ga Jirgin kasan zuwa Abuja-Kaduna
Hukumar Jiragen Kasa ta Najeriya ta musanta rahotannin da ke zargin cewa mahara sun kai hari kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a shekaranjiya Litinin da rana.
Read More...
Read More...
Jigawa, Kano da Katsina zasu daina korafin wutar lantarki
Shugaban Sashen Yada Labarai na Kamfanin, Ibrahim Shawai, ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Kano.
Read More...
Read More...
Kyakkyawan labari: Masu Korona sun fara raguwa a Nijeriya
Kazalika, da mutane 64 da suka warke kuma aka sallamesu a jiya, an samu rahoton karancin wadanda suka warke daga cutar a rana guda tun ranar 21 ga watan Mayu.
Read More...
Read More...
Sanata a Jigawa yayi rabon TAkunkumin rufe hanci
Ya kuma bukaci malamai da dalibai dasu yi cikakken amfani da shi wajen kare kai daga kamuwa daga cutar inda kuma ya yabawa ma’aikatar ilmi bisa tsare-tsaren da tayi na samun nasarar…
Read More...
Read More...
Ina aka kwana kan Korona, mutane nawa ne suka kamu a Nijeriya?
Daga cikin adadin, sama da mutane dubu talatin da bakwai sun warke kuma an sallamesu a jihoshi talatin da shida na kasarnan, da babban birnin tarayya, Abuja.
Read More...
Read More...
Jihar Jigawa zata Tura Matasa Karatun Likita Kasar Waje
Wannan shiri na yayan talakawa ne kawai wadanda suka gama karatun secondary a makarantun gwamnati kuma za a zakulo yaran bisa chancanta kawai.
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru ya Amince da sake buɗe Kasuwar Shuwarin bisa Tsattsauran Sharaɗi
Sai dai matar na tuba ba ta rasa miji, shugabannin yan Kasuwar sun kaiwa gwamnan ziyara tare da alƙawarin bin dokokin matukar ya amince suka dawo hada-hadarsu.
Read More...
Read More...
Darasin Korona: Gwamnatin Sokoto Zata Gina Babban Asibitin Koyarwa da Wasu Asibitocin Kwararru 2
Kwamishinonin yada labarai Alh Isa Bajini Galadanci dana Kudi Alh. Abdulsamad Dasuki da na lafiya Dr. Ali Muhammad Inname sune suka yi ma manema labarai bayanin bayan taron na…
Read More...
Read More...