Browsing Category
Lafiya
Dab Ake Da samar da maganin Korona a Nijeriya
Kamfanonin sun yi ikirari daban-daban, wadanda suka hada da samar da maganin cutar corona kai tsaye zuwa samar da maganin da zai warkar da alamun cutar.
Read More...
Read More...
Dole duk mai son zuwa Sallar idi ya sanya takunkumin rufe baki da hanci a Jigawa
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya bada wannan umarni a taron manema labarai da ya gudanar a gidan Gwamnati dake Dutse.
Read More...
Read More...
Za’a Gudanar da Sallar Idi a Jigawa kamar yadda aka saba
Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya amince da a gudanar da sallar Idi kamar yadda aka saba amma bisa sharadin shawarar cewa Mata da ƙananan yara da kuma tsofaffi ba!-->…
Read More...
Read More...
Tallafin Miliyan 19 ta shiga hannun kwamitin yaki da Korona a Jigawa
Manajin Darakta na kamfanin, Mista Ganan, shine ya mika kayan ga kwamishinan lafiya na jiha a Dutse.
Read More...
Read More...
Wani Banki Ya Bawa Jigawa Gudunmuwar Miliyoyi don yaki da Korona
Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar wanda ya karbi gudunmawar ya yabawa kokarin bankin wajen kula da al’umma, inda ya bukaci sauran kamfanoni da masu hannu da shuni, su yi koyi da…
Read More...
Read More...
Baraka Tsakanin Gwamnatocin Jihohi da Ta Tarayya na iya haifar da koma baya a yaki da Korona
A wata sanarwa da kakakin shugaban kasa, Femi Adesina, ya fitar, yace kwamitin karta kwanan yayi masa bayani akan matakan da za a dauka a gaba, wajen magance annobar a kasarnan.
Read More...
Read More...
Mutane 71 sun Murmure sun Warke daga Korona a Jigawa
Shugaban kwamatin yaki da cutar a jihar kuma kwamishinan lafiya Dr. Abba Zakar ne ya sanar da hakan ga manema labarai a garin Dutse babban birnin jihar.
Read More...
Read More...
Babban cigaba: Gwamnonin Jihohi zasu hada kai da ta Tarayya don Cigaban Kasa
Cikin wasikar taya murna da kungiyar gwamnonin ta aike, mai dauke da kwanan watan 18 ga Mayun shekarar da muke ciki, dauke da sa hannun shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode…
Read More...
Read More...
Kano Ta Cika Da Almajiran Da Aka Kwaso Saboda Korona, yawansu ya kai 2000
Kwamishinan lafiya na jihar Aminu Tsanyawa ne sanar da haka ga manema labarai jiya Alkhamin a birnin Kano.
Read More...
Read More...
Matakin Da Gwamnatin Jigawa Ta Dauka Kan Masu Korona A Jihar
Shugaban kwamatin kuma kwamishinan lafiya na jiha Dr Abba Zakari ne ya sanar da haka ga manema labarai a birnin Dutse.
Read More...
Read More...