Browsing Category
Lafiya
Kimanin mutane miliyan 11 ne ke mutuwa a duniya sakamakon karancin abinci mai gina jiki
Kwararru a fannin abinci mai gina jiki sun yi kira da a samar da ingantattun tsare-tsare don magance matsalar rashin abinci mai gina jiki a kasar, inda suka kara da cewa kimanin mutane!-->…
Read More...
Read More...
An fara gudanar da bincike a kan yadda ake sayar da barasa ‘mafi guba’ a Ogun
A jiya ne gwamnatin jihar Ogun ta ce ta fara gudanar da bincike a kan yadda ake sayar da barasa ‘mafi guba’ a wasu sassan jihar.
Gwamnatin ta ce hakan ya biyo bayan mutuwar wasu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da wani shiri na gwajin cutar HIV na kai-da-kai
Kasar Ghana ta kaddamar da wani shiri na gwajin cuta mai karya garkuwar jiki na kai-da-kai a wani bangare na kokarin dakile yaduwar cutar a kasar.
shirin zai ba wa 'yan Ghana damar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gobara ta salwantar da daruruwan gidaje a Afirka ta Kudu
Daruruwan gidaje ne suka salwanta sakamakon wata gobara da ta tashi a wata unguwar matalauta da ke birnin Durban mai tashar jiragen ruwa a Afirka ta Kudu.
An samu mutum guda da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NDLEA sun kama wani ɗalibi da kwayar da nauyinta ya kai kilogiram 7.2
Jami'an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama wani ɗalibi a filin jirgin saman Abuja bisa zargin yunƙurin fita da kwayar da nauyinta ya kai kilogiram 7.2!-->…
Read More...
Read More...
An tsare wani mutum bisa zargin yin lalata da matar makwabcinsa
Kotun Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare wani mutum da ya bukaci a sakaya sunan sa daga unguwar Dorayi da ke karamar Hukumar Gwale ta Jihar bisa zarginsa da yin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnoni su zauna cikin shirin ko ta kwana kan iyuwar samun ambaliya – NEMA
Darakta Janar na Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), Mustapha Habib Ahmed, ya shawarci gwamnonin kasar nan da su kafa cibiyoyin bayar da agajin gaggawa na cikin gida domin!-->…
Read More...
Read More...
Barkewar cutar kwalara ta yi sanadiyyar mutuwar kusan mutane 60 a kasar Afirka ta Kudu
Hukumomin lafiya a kasar Afirka ta Kudu sunyi kira ga mazauna lardin Gauteng da su yi taka tsantsan game da ruwan da suke sha yayin da adadin wadanda suka mutu sakamakon barkewar cutar!-->…
Read More...
Read More...
An ceto wata budurwa mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulleta a daki tsawon shekaru biyar
Jami’an tsaron farin kaya na Civil Defence a Jihar Jigawa sun ceto wata budurwa mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulleta a daki tsawon shekaru biyar tana shan wahala.
An samu nasarar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta fara aikin hakar kogin Hadejia
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta sayi injunan yashe magunan ruwa guda biyu sannan ta fara aikin hakar kogin Hadejia domin share magudanar ruwa.
An kaddamar da wannan ci gaban ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...