Browsing Category
Siyasa
Wata kungiya ta yan kishin kasa ta soki matakin tura sojoji zuwa jamhuriyar Nijar
Wata kungiya ta yan kishin kasa ta soki matakin tura sojoji zuwa jamhuriyar Nijar domin maido da mulkin farar hula.
Kubgiyar ECOWAS ta umarci kwamitin manyan hafsoshin tsaro na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta tantance mutane 45 da za’a nada ministoci
Majalisar dattawa ta tantance mutane 45 za a nada ministoci daga cikin jerin mutane 48 da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike mata.
Tantancewar ta biyo bayan duba na tsanaki da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Risinawa a gaban majalisar ba ya nufin an tabbatar da wadanda aka tantance a matsayin ministoci
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya shaida wa wadanda aka tantance matsayin ministoci cewa risinawa lokacin da suke gaban majalisar hakan ba ya nufin an wanke su ko kuma!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu yayi alkawarin samar da motocin sufuri 3,000 ga matafiya a fadin Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yayi alkawarin samar da motocin sufuri a dukkan jihohin Najeriya da kananan hukumomin a farashi mai sauki.
Shugaban kasar ya ce gwamantin sa zata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutane 8 da bacewar Naira biliyan 4 mallakar gwamnatin jihar Kano
Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano Muhi Magaji Rimin Gado, a jiya ya tabbatar da cewa hukumar ta kama mutane 8 da bacewar Naira!-->…
Read More...
Read More...
Janar Abdourahmane Tchiani ya ayyana kansa a matsayin sabon shugaban kasar Nijar
Janar Tchiani mai shekaru 62, ya kasance mai kula da tsaron fadar shugaban kasa tun shekara ta 2011, kuma tsohon shugaban kasar Mahamadou Issoufou ya kara masa girma zuwa mukamin Janar!-->…
Read More...
Read More...
ECOWAS za ta yi duk abin da ya dace don maido da dimokuradiyya a Nijar
A wata tattaunawa ta wayar tarho da shugaba Bola Tinubu da mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris da sakatare janar na majalisar dinkin duniya Antonio Guterres sun bayyana!-->…
Read More...
Read More...
ECOWAS da AU sun tura tawagar hadin guiwa ta binciken gaskiya kafin zaben kasar Laberiya
Gabanin zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokokin kasar Laberiya da aka shirya gudanarwa a ranar 10 ga watan Oktoban shekarar 2023, kungiyar raya tattalin arzikin kasashen!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Buhari ce ta kara kudin makaranta na kwalejojin hadaka (FGC)
Ma’aikatar ilimi ta tarayya ta ce gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ce ta sake duba sabon tsarin biyan kudin makaranta na kwalejojin hadin kai.
Hakan na kunshe ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri sun kaddamar da kwamitin siyar da taki
An kaddamar da kwamitin membobi goma sha daya kan sayar da taki a kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri.
Da yake kaddamar da kwamitin, shugaban karamar hukumar, Hon Umar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...