Browsing Category
Labarai
Abubuwan da ya kamata ku sani game da Yau Ranar Ƴancin Ƴan jarida Ta Duniya
Wannan ya sa ‘yan jarida ba sa samun damar sauke nauyin da ke wuyansu na sanar da al’umma irin abubuwan da ke faruwa a sassa daban-daban na duniya, musamman abubuwan da gwamnatoci ko…
Read More...
Read More...
Za’a Hana Almajirai Bara a Jigawa Saboda Korona
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana haka a jawabin da ya yiwa al’ummar jihar nan dangane da samun rahotan bullar cutar corona.
Read More...
Read More...
Sabbin Bayanai Kan Halin da Ake Ciki A Jigawa Kan Cutar Korona
Sai dai an samu bambancin lissafi idan aka kwatanta da alƙaluman da hukumar NCDC ta bayyana na masu ɗauke da cutar, hukumar a daren jiya ta ce, tana da labarin mutane 7 ne kacal dake da…
Read More...
Read More...
Hanyoyin Aikewa Da Kayan Abinci Zuwa Jihohi Ba Zasu Samu Matsala Ba – Nanono
Ministan aikin gona da raya karkara, Sabo Nanono, ya kaddamar da kwamitin fasaha na magance cutar corona, domin saukaka jigilar amfanin gona a fadin kasarnan.
Read More...
Read More...
Dalilan Da Yasa Majalisar Kasa Zata Dawo Aiki Gobe
Majalisar Wakilai ta Kasa ta sanar da shirinta na komawa
bakin aiki da zaman majalisar, a ranar gobe Talata.
Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da magatakardan
majalisar, Patrick!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ma’aikatan Jihar Jigawa Zasu sake zaman Gida na Mako Biyu
Shugaban kwamatin yaki da cutar na jihar kuma kwamishinan lafiya Dtr. Abba Zakar, shine ya sanar da hakan ga manema labarai a jiya talata a birnin Dutse.
Read More...
Read More...
An yi rabon kayan Tallafi ga waɗanda suka zauna a gida a Kazaure
Shugaban Karamar Hukumar Alhaji Jamilu Uwaisu Zaki ya sanar da hakan ga manema labarai a Dutse.
Read More...
Read More...
Bana Babu Tafsiri Ko Wani Wa’azi Da Zai Tara Mutane Wuri Guda A Ramadan – Sarkin Musulmai
A wata sanarwa wacce sakataren Jama’atul Nasril Islam, Dr. Khalid Abubakar Aliyu ya fitar, Sarkin Musulman ya bukaci dukkan musulmai da suyi sallolinsu a gida, kasancewar baza su…
Read More...
Read More...
Za a kai limaman Juma’a 15 kotu a Kano
Shi ma wani da ya jagoranci fiye da mutane 200 sallar Juma’a a garin Garun Ali, Malam Ado Gambo, ya bayyana cewa bai san da dokar ba gaba daya don haka ya nemi a yi masa afuwa.
Read More...
Read More...
Jami’ar Sule Lamiɗo Ta Yi Hoɓɓasa A Yaƙi Da Korona A Jigawa
Jami'ar Sule Lamido dake Kafin Hausa ta bayar da tallafin sanadaran wanke hannu dake kashe kwayoyin Cututtuka ga gwamnatin jihar Jigawa a wani yunkurin bayar da nata tallafin don!-->…
Read More...
Read More...