Browsing Category
Lafiya
An kama wani mutum mai shekaru 53 bisa laifin yin lalata da wata yarinya mai tabin hankali
An kama wani mutum mai shekaru 53, mai suna Usman Tela Ahmadu, wanda ke gudun hijira daga Maiduguri, a jihar Borno, da dan asalin karamar hukumar Yola ta Arewa, bisa laifin yin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin shugaba Tinubu na da burin yin garambawul mai dorewa a fannin kiwon lafiya
Majalisar Tattalin Arzikin Kasa ta amince da shirin sake fasalin cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko da na manyan cibiyoyi dubu 17,000 da 774 a fadin kasar nan baki daya.
Wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ayyana dokar ta-ɓaci bayan ɓarkewar cutar kwalara a Zimbabwe
Zimbabwe ta ayyana dokar ta-ɓaci bayan ɓarkewar cutar kwalara a Harare, babban birnin ƙasar.
Ɓarkewar cutar ta janyo mutuwar gomman mutane da kuma 7,000 waɗanda ake tunanin sun kamu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta kafa dokar ta baci a fannin kiwon lafiya a Najeriya
Ana bayyana hakan ne yayin da masu ruwa da tsaki a sassan sassan kasar nan suka hallara a jihar Ekiti domin halartar taron majalisar kula da lafiya na kasa karo na 64 inda ake!-->…
Read More...
Read More...
Karamar hukumar Birnin kudu ta jaddada kudurinta na cigaba da tallafawa al`amuran rigakafi a yankin
Shugaban karamar hukumar, Alhaji Magaji Yusuf ya bada wannan tabbacin a lokacin taron masu ruwa da tsaki kan al`amuran rigakafin cutar shan-inna wanda aka gudanar a dakin taro na!-->…
Read More...
Read More...
An yabawa gwamnan Jigawa kan amincewa da N500M domin magance matsalar karancin abinci mai gina jiki…
An yabawa gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, bisa amincewa da kudade tare da hadin guiwa da asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF domin magance matsalar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta kashe Naira miliyan 500 wajen gina ingantattun bandakai a fadin jihar
Gwamnatin Jigawa ta ce ta kashe naira miliyan 500 wajen gina ingantattun bandakai a makarantu da asibitoci da kasuwanni da wuraren taruwar jama’a a fadin jiha.
Kwamishinan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa hadin guiwa da UNICEF sun amince da N500M domin samar da abinci mai gina jiki ga…
Gwamnatin jihar Jigawa da hadin guiwa da asusun tallafawa kananan yar ana majalisar dinkin duniya UNICEF sun amince da naira miliyan 500 domin samar da abinci mai gina jiki ga yara.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa na shirin rage yawaitar hadura akan tituna
Babban kwamandan hakumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa Dauda Biu yace hakumar na shirin rage yawaitar hadura akan tituna, dake sanadin rasa rayuka da raunawa mutane da dama karfin!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 13 ne suka rasu sanadiyyar wasu jiragen kasa da suka yi taho mu gama a kasar India
Lamarin ya farune a karshen makon da ya gatana a tsakanin garuruwan Alamanda da Kantakapalle dake jihar Pradesh.
Hukumomin a yankin sunce Fasinjoji 13 suka mutu wasu 50 suka ji!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...